Hausa NovelsJarabta Hausa Novel

Jarabta 35

Sponsored Links

Ahankali ta bude dakinsu jikinta yay mugun sanyi ganin Farida tsaye a tsakar dakin idanunta sunyi jajir alamun taci kuka, ahankali ta maida kofar ta rufe ta shigo dakin tace “Faree wlh ban..” hannu Farida ta daga mata tace “banason naji komi daga gareki” nuna kanta tayi in so much pain tace “nizaki yaudara? Ni Islam ur own blood, ur only sister, daga nace yaje ya taimaka miki ranan a school shikenan har kin nunama su Abba shi aka samuku rana ko” share hawayen daya zubo mata tayi tace “no wonder ko waya zakiyi dashi bakiyi agabana, ko dazuma bayi kika gudu sabida karnaji mekuke cewa, duk idan nai maganar shi saidai kiyita cemin na manta dashi, na shareshi, my God u fooled me Islam” sosai Islam ke kuka tana girgiza kai tace “bahaka bane wlh” ta matso kusa da ita zata tabata wani tsawa Farida ta daka mata tace ” don’t touch me you cheat! Mara Imani, mai bakin hali, trusting and liking u sune biggest mistake din danayi arayuwata wlh, mai bakin hali kawai kamar uwarta” tsayar da kukan datake tayi ta kalleta tace “Faree dan Allah karki kara zagin min mama kinga tariga tamutu ba kyau” nunata Farida tai da yatsa tace “an zagadin, ance uwarki kika biyo da wanan bakin halin” mari Islam ta kaimata abaki hakan yasa Farida ta taba bakinta jini tagani hakan yasa wani zuciya ya dauketa da haushin kwace mata superman datayi ta chakume Islam, da sauri Islam data mugun tsorata dan ganin idanun Farida ta rike hanun Farida inda ta chakumeta tace “yakuri dan Allah bada gangan na mareki ba” buga Islam tayi da bango, Islam tai wani wahalallen kara, duk iya karfin ta takasa ture Farida, kara Fizgo Islam tayi daga bangon tawani nakata akasa kan center carpet din tsakiyar dakin ta finciko gashin Islam tanaja, azaban da Islam taji yasa ta dana mata cizo a hannu da sauri Farida tasaki gashin nata tana duba hanunta, azabure Islam tamike zata gudu waje Farida ta tadiyota da kafa jikake dimm tafadi tai kara, Farida da zuciya tariga ta debeta ga shaidan daketa zugata tai kan Islam tahau ruwan cikinta tana kima kaman ta sami kayan wanki, da kyar Islam ta iya kai hannu tana kokarin kama gaban rigar ta.
[6/18, 10:30 PM] Maman Jedda: *JARABTA*

Maman Abd Shakur

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button