Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 77

Sponsored Links

Murmushi Daddy yayi yace “aa tana gda saita yaye twins sannan zata tare…” Yanda ya wani zabura ne yasa Daddy yin shiru da mgnr yace “aa Daddy bazan iyaba tana karatu ni kuma baa qasar nan nake aiki ba tunda an daura ta tare a gdanta kawai na rinqa zuwa duk qarshen wata kafin ta gama karatun”shidai Daddy bai kuma ce masa komai ba likitansa yashigo ya kalleshi yayi murmushi yace “aa shugaban masoya ka miqe kenan shikenan ni kuma tawa kasuwar zata mutu buri ya cika”

 

Dariya sukayi dukkansu amma bandashi da duk ya qosa yaje gda yaga sanyin zuciyarsa saida suka gama cike²nsu sannan suka bashi dokoki suka tafi Daddy yanayin parking bai jira tsayawarsa ba ya balle murfin motar ya fita ya shiga gdan Aunty Zahrah ya tarar da Umaimah a zaune a parlourn taci kukanta har idonta ya kumbura gabansa ba qaramin faduwa yayi ba saboda yanda ta watsa masa wani dan iskan kallo ta kawar da kanta taci gaba da abinda takeyi qarfin hali irin na Hameed baisa ya hqr da abinda yayi niyyah ba yaja qafarsa ya qarasa ya tsugunna a qasanta ya dora hanunsa a saman cinyarta yana qare mata kallo yanajin qaunarta na azalzalar zuciyarsa yace “ina cikin farin ciki wanda ban taba shiga irinsa ba a rayuwata bloody kin dawo rayuwata”

Related Articles

 

Ture hanunsa tayi ta miqe idonta taf da hawaye tace “nikuma Ina baqin cikin dawowarka rayuwata Hameed wancan karon nayi gangancin dawowa rayuwarka amma yanzu reshe ya juye kaine kayi ganganci kuma zaka dade kana nadama saboda banasonka Hameed banasonka banason rayuwa dakai….” wani abu yaji ya taso masa baisan sanda ya miqe ba ya cafki hanunta da qarfi ya hadata da jikinsa yace “qarya kikeyi bloody ko ki yarda ko kada ki yarda kinasona kuma sai kin rayu dani kuma ni a rayuwata bana ganganci indai akanki ne komai nayi daidai ne saboda haka bakinki ya daina furta wannan kalmar sabo kikeyi”

 

Baki ta bude zatayi mgn yayi saurin dagata ya tura dakinta ya shiga Hajiya nayi masa mgn saboda kukan da Umaiman takeyi amma ko sauraronta baiyi ba ya datse qofar ya jefata gadon yana haki yace “nine nayi gangancin dawowa rayuwarki ko?” Miqewa tayi ta matso gabansa tace “haka nace kuma bazan janye ba Hameed kayi ganganci daka nace har ka kama haukan qarya kasa Daddy ya karya billensa ya roqeni nayi biyayya wa umarninsa ka rabani da wanda na shirya rayuwata dashi ka dade kana zalumtar rayuwata ta wannan fannin na fada kuma bazan fasa ba kayi ganganci Hameed kuma da kanka zaka gasqata kayi gangan….”

 

Hawa gadon yayi ya matsa kusa da ita ta janye ya qara matsawa ta janye yayi murmushi yace “ nayi alqawarin bazan qara takura miki na kusanceki ba amma duk ranar da kika bari kika shigo hanuna zaki gane bakida wayo wayewar da kike taqamar kinyi batakai inda tawa takai ba”

 

Miqewa yayi ya bude qofar ya fice kitchen ya shiga ya tarar da Hajiya ya shafa kansa yace “Hajiya amma yau zata tare ko?” Wani kallo ta watsa masa tace“daka dauketa ka shiga da ita dakin baka tambayeta ba?” shafa sumarsa yayi yana murmushi yace “bafa wani abun nayi mata ba” hanunta ta dora a saman bakinta tace “ya isa fice ka bani guri rasa kunya ai dama nasan ba wani abu kayi mata ba amma dai yz kamata kabita a sannu saboda zuciyarta bason auren nan takeyi ba” hadiye wani yawu yayi me daci yace “dalilin da yasa nace ku bani matata kenan saboda na saitata yanda nakeso Allah wani abun harda zugarki Hajiya yarinyar nan takemin saboda kawai Allah ya jarabceni da sonta to babu yanda zanyi haka zan hqr yauwa Hajiya Ina twince suke?”

 

Bai jira amsarta ba ya fice ya nufi dakin Nanny dinsu ya daukesu ya nufi dakinsa dasu ya kwanta we suka hau jikinsa suma suka kwanta yanata hira dasu kamar wasu masu baki sunata yimasa shirmensu yana dariya kamar zautacce Hameed kenan Allah ya jarabceshi dason yara indai da yara a kusa dashi toshi bashi da damuwa balle twince da yakejin qaunarsu daban a ransa.

 

Duk yanda yake daukar abin da wasa ya wucce masa nan don fir Umaimah taqi yarda ko haduwa sukeyi a parlour kuma duk sanda zaije dakinta a datse zai taddashi da key abun yana matuqar sanyaya masa jiki amma idan ya tuna nadan lkcne sai yaji sanyi a ransa yasha binta makaranta yayi juyin duniya tazo su tafi amma ta qeqashe qasa tace bazata shiga motarsa ba haka zai hqr ya dawo gdan kallon tsiya baya samu daga gareta balle na arziqi daqyar ya shawo kan Daddy ya amince da Umaiman ta tare a gdanta amma saida Hajiya ta buga masa lissafi harna million uku da rabi na kayan lefe da turare da gyaran jiki hakanan ya bayar kudin da suka tatsar Mata a jikinsa ya haura million biyar sannan suka sanya ranar tariyarta wata daya baiso hakan ba so yayi subashi matarsa kafin ya koma California amma sunqi dole ya shirya ya tafi zuciyarsa babu dadi saboda yana iya jure shariyar kowa amma banda ta Umaimah azabtuwa yakeyi sosai koda ya koma yayi tunanin ko wayarsa zatake dagawa tunda matsayin miji yake a gurinta amma taqi ya tura mata text har ya gaji ya zuba mata ido sau daya ta taba daga wayarsa yana farayi mata mgn ta katseshi da cewa “Duk da nasan haramcin da yake cikin neman saki amma yau na nema Hameed domin farin cikinka da nawa ka taimakeni ka sawwaqemin aurenka Allah zuciyata zata iya bugawa idan inajin cewa waini matarka ce”

 

Sosai kalaman suka hargitsa duniyarsa wannan dalilin yasa ya yanke shawarar bazai qara kiranta ba don wataran zata fada masa abinda yafi haka saida yayi sati uku a California sannan ya dawo lkcn saura kwanaki uku tariyar Umaimah a gdanshi tasha gyaran jiki babu qarya hatta gumin jikinta qamshi yakeyi takanas Hajiya ta dauko me gyaran daga Sudan aikuwa fatarta ta gurzu har wani yellow takeyi hatta fitsarinta qamshi yakeyi ko zama Umaimah tayi a guri ta tashi da awa guda idan kazo sai kaji qamshin ya tsumaka yana dirowa qasar da ita ya fara arba lkcn sunyi hutun wata uku na tafiyarsu 400 level tana gda kwance a parlour tana chat bataji shigowarsa ba saida taga inuwa a kanta ta miqe da sauri tana kiran.

 

“Ya Allah” hada ido sukayi yayi murmushi yace “amaryar Abdulhameed Adam Hameed Shuwa kina lfy” daqyar ya iya hada mgnr saboda rigar dake jikinta trensporrent ce sosai gashi ko bra bata sanya ba manyan nonuwanta tsayayyu suka caki idanunsa ya durqushe da sauri yace “wayyohhhh dadi bloody zansha” wani kallo ta watsa masa ta miqe ta giftashi ta barshi da qamshinta me rikita zuciya yabi mazaunanta da kallo da suke kadawa ya hadiyi wani yawu muqut ya saki baki galala kamar wani maloho ta bude qofar ta shiga ta datse Hameed yafi awa daya a gurin a zaune yanajin wani irin yanani yana sauke numfashi tare da matse qafarsa yana shafa mood dinsa yana cewa “Coolling down baby lkcnki ya kusa zuwa zaki more zakiji dadi zakiyi ninqaya ki debo ruwan dadi son ranki” shigowar Hajiya gdanne tana riqe da hanun yan biyu yasashi miqewa a wahale ya gaisheta ya nufi dakinsa ya kulle ya cire kayansa ya kwanta tsirara yana shafa penis dinsa ya kamata yayi ya jijjiga ta sosai saida yaji a jikinsa ya shafa samanta yaji yanda take fitar da ruwa ya sauke numfashi yace “kinmayi qoqari kin kusa komawa ruwa”

 

Haka ya yini a kwance shiba iya mostubrution yayi ba balle yayi ya samu sauqi daqyar ya tashi yasha maganinsa ya tashi yayi wanka ya canza kaya ya fita ya nufi gurin Yusuf sukayi gaisa suka wucce gdansa ya bude qofar parlourn Yusuf ya zagaye gdan lungu da saqo yace “kayyy mutumina garin nan yana baka yanda kakeso ga Umaiman ka ga gdanka ga yayanka har hudu” murmushi yayi yace “gobe zanyi musu visa naji ance sunyi hutun wata uku gara muje can mu caskare don na fahimci yarinyar nan wahalar dani zatayi wlh badon alqawarin da nayi na bazan qara yi mata dole ta yarda dani ba da a yau sai nayi mata ciki saboda a mugun matse nake”………..

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*
[2/5, 1:47 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍🏻: *_GU_*

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button