Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 78

Sponsored Links

Dariya Yusuf yayi yace “ai hali zanen dutsene me hali bazai fasa ba Hameed halinka nanan kai ko jarababben mutum wlh” dariya yayi ya shafa kansa yace “bazaka gane ba ne Yusuf” sai dare ya raka Yusuf shikuma ya dawo ya kwanta don yau anan yakeson kwana yana kwanciya ya dauki wayarsa ya fara kiranta amma taqi dagawa qwafa yayi yace “zakizo hanu yarinya bayani zakiyi da faransanci” tashi yayi yayi sallar Isha yayi shafa’i da wuturi ya dawo ya kwanta yakai kusan daya kafin bacci ya daukeshi yanajin mugun feeling na bijiro masa saman manhood dinsa sai zafi yakeyi masa.

 

Washegari bai bar gidan ba sai goma saida ya biya yayowa yaransa siyayya sosai harda uwar gayyar sannan ya isa gdan suna daki itada Aunty Jameelah da Saudat suna tsara mata yanda abubuwan zasu kasance suna qara tausarta yayi sallama ya shigo dakin nandanan ta dauke annurin fuskarta ta hade rai tayi kicin² ta tsuke fuska yayi murmushi tare da matsawa kusa da ita suna gaisawa da Jameelah ta miqe ta fita ya zauna kusa da ita ta miqe ya ruqo hanunta yace “ni bantaba ganin matar dake gudun mijinta irinki ba bloody ki tsaya ki fahimceni muyi hqr dukkanmu mu gina rayuwarmu don gaba mu daina hangen baya ta riga ta wucce Umaimah idan zaayi tone² a soyayyarmu wlh nafiki cutuwa a kan idona kika auri Sulaiman kikayi rayuwa dashi har kuka haihu amma duk da kishi irin nawa na hadiye na daure na shanye saboda so da qauna bloody kowa ya sani duk abinda ya faru a baya baa cikin hayyacina nakeba kowa ya sani duniya ta shaida kece cikon farin cikina rayuwar da babuke a cikinta shirme ce zan rayu dake koda zaki rinqa yankani ana dawomin da raina wlh nayiwa zuciyata alqawarin babu wanda zai qara shiga tsakanin mu da izinin Allah ki bani dama ta qarshe kinji”

Related Articles

 

Ya fada yana dora hanunsa a saman qirjinta tayi saurin tureshi ta miqe tace “ai dama ya wucce Hameed da bai wucce ba da baka isa kazo inda nake ba kuma bazan yanka kaba Allah ya kiyaye ni da hakan bana fatan na zama abar misali da kwatance amma zaka gane cewa Umaimah ta waye ta fito cikin haske tasan kanta kuma tasan yancinta nasan bawani abu bane yake rudarka illa ka daukeni ka kaini gdanka ka mayar dani sex machine dinka to anyi walqiya na ganka babu wannan a tsarina” tana fadin haka ta fice daga dakin yabi bayanta da kallo yana mamakin qarfin halin Umaimah da batajin kunyar fada masa mgn yanzu.

 

Fita yayi daga dakin ya nufi gurin Hajiya sukayi mgnrsu ya juya ya fice daga gdan ya yan kwanakin yaga tujara a gurin Umaimah tunda ya rage saura kwanaki biyu tariyar take kuka batasan meye yasa takejin zafin komawa gdan Hameed ba haka akayi shagali sama sama da daddare Aunty Jameelah da Aunty Zarah suka rakata gdan nashi daya gaji da hadashi qarfe takwas suka rakata gdan tanaji tana gani twince dinta wata tara hajiya ta rabasu da nono wai tarinqa basu madara da kunu wannan abu ya qona mata zuciya shine idan ta tuna yake sanya kukanta qara qarfi haka suka tafi suka barta a qaton gdan ita kadai.

 

Miqewa tayi ta haura saman ta bude dakunan ta shiga na farko taga babu komai an gyareshi ansa turaren wuta a burner dakin ya dauki sanyin qamshi me dadi da alamun shine nata saboda haka ta shiga ta kulle qofar ta cire mayafinta ta shiga bathroom tayo alwala tayi sallar isha ta bude wadroop dinta ta dauki rigar bacci mara nauyi tasa ta haye gadon taja blanket ta rufa tanaci gaba da rera kukanta shikenan yau a gdan wannan jarababben mutumin zata kwana an rabata da yayanta yayan da takejinsu kamar rayuwarta.

 

Wajen goma taji ya bude qofar ya shigo gabanta ya fadi sosai ta sake qudundunewa tana sauka ajiyar zuciya ajiye kayan dake hanunsa yayi ya haura gadon gabansa na faduwa ya bude fuskarta ya zuba mata ido yana ganin yanda hawayenta yake zuba ya sanya hanunsa zai kamota ta miqe da sauri tare daja da baya tace “ kada ka qara tabani Hameed banaso kada ka matso jikina…” Matsawa yayi sosai har saida ta hade da bango ya sanya hanunsa biyu ya kangeta ya janyota da qarfi ta fada jikinsa yace “banyi niyyar yi maki komai ba amma idan kikayimin gardama wlh zakiga aika² ki tashi muje muyi sallah mu yiwa Allah gdy wannan ranar ta musamman ce a gurina Umaimah” komawa tayi ta kwanta ya lura rashin mutuncin Umaimah nema yake yafi qarfin kansa.
Sake fincikota yayi ya dagata cak ya nufi bathroom din da ita ya sauketa yace “maza kiyi alwala” tana kuka tayi alwalar suka fito sukayi nafila ta miqe zatabar gurin ya riqo hanunta ya janyota jikinsa yace “kizo kici abinci Aunty Zarah ta fadamin bakici komai ba” fizge hanunta tayi tace “bazanci ba” yanda tayi mgnr ne yayi bala’in bata masa rai ya miqe ya cire rigarsa ya jefar yace “ya kamata mu raba raini na fahimci kin manta wayeni bloody wlh tunda abin naki iskanci ne yau sai nasha kuma na tsotsa sannan sai burata ta ratsa qasanki ko kinaso ko bakyaso tunda bakisan lallashi ba”…….

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*
[2/6, 8:11 AM] UMMUH HAIRAN CE…✍🏻: *_GU_*

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button