Hausa NovelsIn Bani Hausa Novel

In Bani 38

Sponsored Links

38..

Part din Baffa aka kaita dan nan ake taro, part din ya cika da su yan uwan su Mami da Big Mum, matan su Suleman da yan uwa da abokan arziki, da kawayen su Mum, wa’azi sosai akai mata sanan aka fara mata manni ana liki ana rawa kafin abama Maman ango wuri, Mami ta taso tai shiga na alfarma tana murmushi sosai danyau tana cikin tsananin farin ciki tazo ahankali ta yaye hulan alkyabban, fuskar Hamida yafito tana kuka kanta akasa, guda aka dauka su Zainab da Yayyinta nata murmushi sunajin dadi, ahankali Mami tabude wani dan box dake hanunta taciro wani sarkan gold babba nan aka fara guda dan al’adan sune hakan, ta sanyama Hamida sarkan awuya sanan takamo hanunta tasaka mata warwaro biyu takamo dayan hanun tasamata biyu sanan ahankali tai cupping fuskarta tana murmushi tace “welcome to the family daughter na” ta sumbaci gaban goshinta nan dakin yadau guda anata ihu da ayiriri, ta tashi takoma sit dinta nan haka kowace matan dakin ke tasowa one by one suna bata gift dinsu Hamida tagaji iya gajiya danhar ji take kaman zata sume sai wuraren sha daya sanan aka dunguma aka kaita bangarenta dakeda wani irin mugun kyau ana wake wake akasa tai alwala sanan aka bude dakin aka shiga da ita, dakin na wani irin hadadden kamshi turarukan wuta, babban falone da akai komi ash da black aka wuce da ita bedroom dinta dakenan off white da gold akazaunar da ita akan makeken gadonta, family Aadil bayan sun gama yan wake wake da wa’azi suka juya suka musu sallama suka fita yarage daga Hamida sai family ta, zama kusa da ita Anty Lami tayi ta rungumota tace “wai bazakiyi shiru ba haka kukan ya isa Hamida, kar zazzabi yataso miki kinga dama bakijin dadi” ta kalli Ayush dake kokarin cire sarkan wuyanta tace “Ayush zoki rakata tayo wanka sanan tazo taci abinci tasha magani” tashi Ayush tayi takama hanunta suka shiga hadadden bathroom din dakin sukuma su Zainab da Ihsan da yan uwanta sukai falo suna kallon hadadden gidan dayasha kayan more rayuwa.

Fitowa sukayi daga bayin tana wani irin kamshin turare ta daura wani farin towel daya tsaya mata acinya sai wani irin sheki take an mata gyaran gashi, gashin yay wani irin tsawo yay baki sosai yana sheki da kamshi, wani doguwan riga na bacci Anty Lami ta bata tana kallon yanda idanunta suka kumbura suntun tasaka sanan tasa hijabi tai nafila dantai isha’i tun agida tana idarwa Anty Lami tahada mata wani farfesun kaza dasuka taho dashi Kaka ta basu tace abata da daddaren dawani kunun aya, da kyar ta iya taci sanan tasha kunun ayan sosai tabata paracetamol tasha tana yatsine fuska daurewa kawai take amma sotake tai kuka sosai ko zuciyarta zatai mata sanyi, wai yanzu shikenan tai aure, saida abincin yadan kwanta sanan Anty Lami tace ta tashi taje ta kwanta ahankali ta tashi tana kallon durmemen lumtsatsen gadon tahau kai gudun kar Anty Lami tamata fada Anty Lami ta lulubeta da bargo sanan ta kashe mata wuya tace “kiyi bacci karkiyi ciwo, bari muje falo mu gyara jere anjima zan shigo kinji” gyadamata kai tayi ahankali Anty Lami tawuce tafita zuciyarta cike da tausayin yarinyar.

Related Articles

Falo sukaje sunata hira suna ciye ciye suna zaga gidan.
Kasa koda rufe ido tayi sai kukan datakeyi bana wasaba ko kadan batason auren nan, yaya zatayi tai rayuwa da Aadil? Tayaya? Sosai take missing Mama so kawai take taje gidansu tai kwanciyar ta adakin Mama, kuka tai sosai har kanta yafara wani irin sarawa, daga bayane bacci ya awon gaba da ita.

Sallama Mami tayi Baffa yabata izinin shigowa bude kofar dakin tayi ta shiga tana kallon Aadil dake kwance kan gadon Baffa hanunshi rike da chocolate yana share hawaye Baffa kuma na zaune gefenshi da alamu magana yakemai, yana ganin Mami yatashi zaune da gudu yana kallonta yana turo baki yana shirin fashewa da kuka, ahankali ta zauna kusada shi kan gadon da saura yafada jikinta ya rungumeta muryanshi narawa sosai yace “where is my Hamida Mami?” murmushi Mami tayi ta daura hannu kan wuyanshi sabida zafin dataji sosai tace “don’t worry zaka ganta gobe kaji” make mata jafada yayi a shagwabe hawaye na gangarowa daga idanunshi yace “i want to see her now” shiru Mami tayi tana kallonshi ganin ya chanza matayau saikuma tai murmushi tace “zaka ganta gobe kaji” fadawa yayi jikinta yafashe da kuka sosai, shafa bayanshi tayi ta kalli Baffa cikeda damuwa tace “banga Aabid ba Baba, numbershi baya shiga, baban suma bangan shiba kona tambayeshi koyay trying number shi, duk bangan suba Baba” gyara zama Baffa yayi yace “Aabid yace yana Lagos yaje wani aiki dazu nakirashi da banganshiba” da sauri Mami tace “shine bai fadamin ba” tai maganan asanyaye ta kalli Aadil dake kuka ajikinta tace “tashi muje ka kwanta Aadil yauka dade bakai bacci ba” Dakinsu Mami tabude ya ta shiga yana biye da ita zama tayi abakin gadon su yazo ya kwanta ya daura kanshi kan cinyarta yana goge kwalla ahankali yace “Mami where is Bid” kallon fuskarshi tayi kafin ahankali tasa hanunta cikin soft gashin kanshi ta shafa ta kakalo murmushi tamai tace “don’t worry he will be back tomorrow kaji” gyadamata kai yayi yace “Mami My Hamida” murmushi tamai tace “itama zaka ganta gobe kaji” gyadamata kai yayi ahankali ya chusa kanshi cikin cinyarta yana kuka sosai yace “i want to see her now, you said she’s my wife ko?” anatse tace “yes she’s your wife Aadil, zaka ganta gobe i promise” sakin kuka yayi sosai yana shure kafa, tagumi Mami tayi tana kallonshi tama kasa magana kukanshi nataba ranta amma dole yay hakuri har gobe yanzu da mutane awurin Hamida, ahaka bacci yay gaba dashi sai ajiyan zuciyan kuka yake cikin dabara ta zare kafar nata ahankali tana kallon agogon bangon dakinsu ganin sha biyun dare harda minti biyar to ina Abie? Abie baitaba dadewa haka baidawo gidaba, tagumi tayi tasake juyowa ta kalli Aadil dake bacci ta kalli wurin da Aabid yake kwanciya taji dukta damu tana wani irin mugun kewanshi, wayarta taciro tai dailing number Aabid din amma bai shigaba hakan yasa ta juyo ta tofama Aadil addu’a taja bargo tarufe shi sanan ta tashi tafita daga dakin harzata shiga dakinta saikuma tabude dakin Abie ahankali ta shiga babu kowa dakin sai kamshi da dakin yakeyi maida kofan tayi tarufe tana kallon ko’ina tadawo ta zauna akan gado tai dailing number Abie amma sai cemata switch off yake hakan yasa ta tashi tawuce ta shiga bathroom dan dama dakinta cike yake da mutane, kaya tacire tafara wanka saida tagama sanan ta daura towel tadau brush tafara kara taji sosai kaman fadowan abu hakan yasa ta cire brush din daga bakinta da sauri magana taji. “wayyo Allah Ozo kayafemin, great ine Ozo forgive me, wayyo karka kasheni dan Allah banso namutu yanzu narasa yanda zanyi nahana auren ne, Ozo please don’t purnish me, Oz…” da sauri Mami ta jefar da brush din ko dauraye baki bata tsaya yiba jin muryan Abie tabude bayin da sauri tafito wani irin kwalalo ido tayi tace “innalillahi wa innailaihi raji’un Abie”.

_🌹IN BANI 🌹_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button