Hausa NovelsMijin Malama Book 2 Hausa Novel

Mijin Malama Book 2 Page 7

Sponsored Links

Cak Khalil ya tsaya saboda abinda kunnenshi ya jiye masa His whole body was shaking, his heart was beating hard, he couldn’t believe what his ears were hearing because of surprise. Ya juya a hankali yana kallon direction ɗin limim da kuma bakinsa, a ƙoƙarin shi na son fahimtar meke faruwa? Ya runtse idanunsa tare da riƙe jikinsa Ya Allah What is happening here? why should his ears lie to him? Ya tambayi kansa a zuciya, a hankali kuma ya sake ware idanunsa akan Liman ɗin wanda yake cewa “Ma sha Allah, aure ya ɗauro bisi amintattun shaidu, da kuma amincewar ko wanne ɓangaren, an ɗaura auren Ibrahimul-khalil Denial David da Hawwa’u Abdul’aziz Khan akan sadaki 500k Naira dubu ɗari biyar” At that time, Khalil looked like a madman, especially the way he looked at the imam without even blinking his eyes, abin yake ji da gani kamar a mafarki yake gilma masa kamar reflection wanda ya saba ganin kansa ciki, ya juya ya kalli Mai martaba Ajlaal Sultaan suna haɗa idanu yaga yana yi masa dariya, da sauri ya kalli Uncle Isma’il wanda shi ma Abraham ɗin yake kallo suna haɗa idanu da Uncle I ɗin Abraham ya kwaɓe fuska sai kuma ƙafafuwansa suka ɗauki rawa, cikin nutsuwa Takawa ya miƙe ya isa wajan Abraham dake ƙoƙarin sulalewa yana zuwa Abraham bai tsaya jiran komai ba ya rungume Takawa yana sakin wani irin raunataccen kuka mara sauti wanda Mai martaba ɗin ne kawai yake jinsa, ya kuma ƙanƙame shi kamar zai shige jikinsa, shi tunda aka haife shi a duniya ba zai ce ya yi kuka a gaban mutane har haka ba,He couldn’t shake himself from the state of happiness and surprise he was in, ya kasa yarda yau shi ne ya auri Maminsa, Jee ɗinsa, ƴar madara Maluma, Maminsa data raine shi ya rayo da soyayyarta yau ita ta zama mallakinsa ta zama matarsa, He just belong to him ya sani, ya rungume Takawa da kyau yana sauke numfashi da wata iriyar zuciya domin abin ya tsammace shi, tsammaci abinda bakai tsammani ba, ya fitar da rai da Malama Majeederh sai gashi yanzu igiyoyin auren shi sun rataya akan ta, Wow dear Ibrahimul-khalil you’re lucky. Suna nan tsaye rungume da juna Takawa na sakin wani ƙayataccen murmushi yana bubbuga bayan Abraham, Uncle Isma’il ya ƙarasu yana murmushi ya ce “Yau naga abin da ya daman mazaje da kuka?” Jawaad dariya yake hadda riƙe ciki ya ce “Lallai yaro ya girma ya auri Maminsa” Khalil yaƙi ɗago kai balle ya tanka haka kurum kunyar Uncle Isma’il ta dirar masa a zuciya. Uncle Bello yana naɗa babbar riga zuwa sama ya ce “What did i miss?” Uncle Ismail ya ce “He’s crying” Uncle Bello ya ce “Wanne irin kuka ba daɗin ji, baka son ta ne ko me?” Da sauri Khalil ya ɗago da rinannun idanunsa da sukai wani irin jaa ya yi baya kaɗan yana kwaɓe fuska a hankali ya ce “What, ban so fa?” Yadda ya yi maganar yana zare idanu zaka san maganar ya shige shi ance bai son Maminsa, Jawaad ya ce “Yaro an shigo matakin manya, an zama MIJIN MALAMA” Khalil ya yi murmushi kawai yana girgiza kansa har yanzu Shocked bai sake shi ba, muryarsa can ƙasa baya fita ya ce “Ban kula ka, ranar farin cikina” Uncle’s ɗin sukai murmushi gabaɗaya Abraham ya sauya kamar bashi ne Bad boy ba, leader team na Gang ɗin su, har ya tsani kace masa Abraham kawai Khalil ko Ibrahim. Suna nan tsaye Barrister Aliyu ya ƙarasu fuskarsa ɗauke da murmushi ya kalli Khalil yana miƙa masa hannu ya ce “Congratulations brother in Islam” Khalil bai kalle shi ba, bai kuma miƙa masa hannu ba fuska sake ya ce “Thank you” Ganin hakan yasa Barrister Aliyu ya dunƙule hannunsa sai kuma ya fice daga cikin Masjid ɗin, Khalil ya ɗan matsa kusa da Takawa wanda suka magana da wani mutum yana ɗan jinjina kansa, Khalil sai zunguro Mai martaba Ajlaal yake amma bai kula shi ba, daga ƙarshe ya juya gabaɗaya ya sakar masa ranƙwa shi aka, Khalil ya shafa kansa daya cire hular ya ce “Auchhhii, it’s hurt” Sai da suka gama magana Mai martaba ya kalli Khalil yana ware idanu a hankali ya matsa dab da kunnen shi ya ce “Why? How?” Sosai ya gane me yake nufi sai ya ce “Not here” Suna haka Abuturab ya ƙarasu tun kafin yazo Khalil ya yi saurin barin wajan. Waje ya samu su Uncle Isma’il da Uncle Bello su Jawaad hadda Engr Junaid suna ta yin pictures kowa da farin ciki a fuskar shi. Khalil ya tsaya yana kallon su, gabaɗaya keɓance kansa yake son yi domin ya yi farin ciki wayarsa ya zaro a aljihu yana ɗan daddannawa sai kuma ya mayar jin Uncle Bello yana cewa “Ibrahim mu shiga ciki ku gaisa da mutane” Ya ɗan kwaɓe fuska ya ce “No! Uncle zuwa yamma” Uncle Bello bai takura shi ba domin ya fahimci shocked ne ya masa yawa har yanzu kuma bai gama yarda dashi aka ɗaura auren ba, Motar su Ajlaal ya shiga suka nufi Bristol Palace Hotel….. Abraham na kwance saman gadon hotel ɗin daga shi sai farar singlet da three quarter tuni ya yi watsi da manyan kayan a wahale, lokaci zuwa lokaci yake mirginawa gefe tare da rungume pillow yana sauke numfashi, tunani yake Majeederh zata amshe shi a matsayin mijinta or not? Zata yarda ta kwantar da hankalinta su kwashi roman soyayya ya kula da ita ya bata tattali ko ya? Ya lumshe idanunsa gabansa na faɗuwa a fili ya ce “Common Khalil, wata ƴar ficikaf mace zaka ji tsoro?” Ya ɗan kwaɓe fuska sbd kansa dake masa ciwo bai son yanayin gabaɗaya, a hankali wayarsa ya fara ringing kamar ba zai ɗauka ba sai kuma ya yi picking tare da yin shiru, muryar Latifa ta sauka cikin kunnenshi ta ce “Congratulations Little, congratulations once again” Ya yi shiru bai ce komai ba ta ce “Na maka murna, Majeederh deserves to have any kind of happiness in life,You deserve to be her true and eternal husband” Khalil dai ya yi mata shiru, Latifa tayi ƙasa da murya ta ce “Yanzu kana da gidan da zaka sata ko haya ne?” Silently yana rufe Idanu ya ce “Haya” Ta ce “Ayya, I feel bad for you, to kana da kuɗin kama gidan hayar? Kuma a nan Lodge Road kusa damu ko Darmanawa?” Kamar Abraham ba zai magana ba yana danna ɗaya wayar tasa ya ce “No, Ranta mini za a yi” Nan na Latifa ta nuna babu daɗi ta ce “Ka bani acct number zan baka marriage gift, sai ka haɗa ko ɗan taimako ka nema wajan mutane ka kama hayar ko?” Nan ma Shortly ya ce “Kam ngd” Har zai kashe wayar ta ce “Yawwa ina zaka kama haya ɗin?” Ya yi shiru alamar tunani can ya ce “Dotsa” Tayi murmushi ta ce “Oh Dotsa can hanyar Tamburawa? Ai kama kaita waje mai kyau kana ji ko? To aurenka da Majeederh mutukaraba ita ce matar rufin asiri, kada ka kuskura duk wahala duk azaba kace zaka saketa ka riƙeta sosai kuci wahalar tare, kamar auren zobe na al’ƙawari haka zaka ɗauki auren yawwa Allah ya sa albarka” Kafin ta ƙara cewa komai Abraham ya kashe wayar idanunsa jajur jijiyoyin kansa duk sun tashi, baya son ya lalata mood ɗinsa na yau amma tabbas da sai yaci uban Latifa Omar yaga wanda ya tsaya mata, Ya jima kwance har aka kira Sallar Azhar ya miƙe tare da shiga bathroom ya yi wanka tare da ɗaura alwala, bayan sun dawo daga masjid ya zauna kusa da Mai martaba yana taɓa kafaɗarsa ya lura Abraham gabaɗaya mantawa yake da Sarki yake tare ya yi ƙasa da murya ya ce “Tell me, i can’t wait any longer” Mai martaba ya watsa masa harara bai ce komai Abraham ya girgiza kai ya ce “You made a sacrifice? For me?” Ajlaal ya ce “Who told you that I love her?” Khalil ya yi shiru, Ajlaal ya ce Because of you I came to Nigeria, I made sure you married Majeederh, First love, your heart’s choice” Khalil was speechless kallon Mai martaba Ajlaal Sultaan kawai yake with shocke Ajlaal ya ce “Bamu taɓa sonta ba, akwai i have my own reasons na following life ɗinta, tunda nazo Naija nama Uncle ɗinta magana, na nuna masa…” Sai kuma ya yi shiru Khalil ya kwaɓe fuska yana marairaicewa sai bai ce komai ba ya yi shiru yana sauke numfashi, Ajaal ya ce “Ka tabbatar ba dan ita ka musulunta ba?” Khalil ya buɗe ido a hankali ya ce “What?” Sai kuma ya girgiza kawai yama rasa me zaice, daga ƙarshe ya miƙe zuwa bedroom ɗin Ajlaal ya yi kwanciyar nan take bacci ya ɗauke shi cike da wani irin nutsuwa da farin ciki.

Before Wedding
A can gidan Uncle Isma’il kafin ɗaurin aure gabaɗaya ƴan-uwa sun haɗu babu wanda babu kowa mijinta ya kawota, Raihana da Ruma ne kawai suka zo by themself. Mami na zaune ita da Maman Alpha suna magana ƴan matan familyn suna babban parlour, Anti kuma na cikin bedroom ɗin ta ta saka Sona a gaba tana mata make up da wani haɗaɗɗan lace, Majeederh kuma tana bedroom ɗinta da ƙyar ta yi wanka ta saka wani mik ɗin lace mai red ɗin stone’s ta ɗaura vail step by step abinda bata taɓa yi ba kenan, in her whole life ta ɗauki wani mayafi red mai milk ɗin stone’s ta ɗora akanta, gabaɗaya ta kasa nutsuwa wani Uncomfortable take jin jinta gabanta na faɗuwa lokaci zuwa lokaci take duba a gogo. Baby Khalil daman baya wajanta, Latifa dake zaune ta ce “Wai lafiyarki ƙalau kowa?” Majeederh tayi shiru Latifa ta ƙara cewa “Ni banga abin damuwa ba, bayan auri zaki kije gidan mijinki kamar ko wacce mace? Ai kamata ya yi ki kwantar da hankalinki wlh tllhi” Kafin Majeederh tayi magana Aaliyyah ta shigo tana murmushi ta ce “Anti Jeederh wai ki je” Yanayin kallon da takewa Aaliyyah yasa ta ce “A can Main parlour Yaya Bilkisu ke kiranki” Tana faɗin hakan ta fice a hankali Majeederh ta tashi ta nufi waje Latifa ta rakata da wata uwar harara… Tayi zaune gaban Yaya Bilkisu da Innati Maman Alpha da Mami da kuma Anti a hankali Yaya Bilkisu ta ce “Kamar matar mamaci kin shiga ɗaki kin rufe kan ki? Auren daba na farko ba?” Anti ta ce “A’a kusan na farko ne ai Yaya, tunda wancan ba wani daɗin shi ta ji ba ko?” Yaya Bilkisu ta ce “Haka ne, Ni dai ba zan ce miki komai ba, yadda kika tashi gidan mahaifinki da yadda kikai rayuwa zuwa yanzu kaɗai ya isheki darasi da kuma hadisi a kula, ki kula da rayuwa da kyau tunda kana tare da mutane ne kawai baka san wanda baya ƙaunar ci-gaban ka ba, kuma dai ɗa na kowa ne bawa sai mai shi” Maman Alpha na ƙoƙarin magana suka ji maganar maroƙi har cikin parlourn yana cewa “Allahamdulillah! An ɗaura aure ya ɗauro akan sadaki Naira dubu ɗari biyar lakadan ba ajalan ba” Daga Latifa har Anti sukai saurin haɗa baki wajan cewa “To dawa aka ɗaura?” Maman Alpha ta ce “Mene abin tambaya? Mai ance sunan shi Ajlaal ba?” Anti ta ɗan yi murmushi ta ce “Yhh Exlty kawai am happy for her ne” Maman Alpha ta ce “I can relate” Majeederh bugun zuciyarta ya tsananta shikenan ita yanzu wata ƙasar zata tafi? Ya zata yi da Ƙhulud idan ta san ita ce wacce mijinta ya aura? Duk da irin halaccinta a gareta. “Ma sha Allah, wallahi haka kurum naji nutsuwa ta zo mini ko waye mijin ina tunanin shi alheri ne” Innati dai murmushi kawai take, ana haka Jawaad ya shigo yana dariya sosai ya ce “Mun dawo daga ɗaurin aure” Anti ta ce “To mun ji, ina Khalil ɗin?” Jawaad ya yi shiru sai kuma ya ce “Oh yace sai anjima zai shigo maybe kunya yake ji” Maman Alpha ta ce “Wacce irin kunya ba daɗin ji, meye abin kunya kuma?” Jawaad idanunsa akan Maman Alpha ya ce “Maa kunya irin ta surukai mana” Da sauri Latifa ta ce “Su waye surikan nasa?” Jawaad ya ce “Don’t tell me baku san dashi aka ɗaurawa Anti Jeederh aure ba?” Wani irin tsalle zuciyar Majeederh tayi da sauri ta miƙe ta ce “Wacce Jeederh?” Yana yin baya ya ce “Anti Jeederh kema wallahi tallahi da Abraham aka ɗaura miki aure shi ne mijinki kuma tambayi su Abba ki ji” Wani irin girgiza kai Majeederh tayi tana yin baya jikinta duka tsuma yake da ƙyar naman jikinta na wata kakkarwa kanta ya shiga juyawa, ana haka Uncle Isma’il da Uncle Bello suka shigo suna murmushi Jawaad ya ce “Yawwa Abba tell them by yourself basu yarda da Khalil aka ɗaura auren ba” Uncle Isma’il ya ce “To wa ake bukatar ya yarda idan mu mun yarda? In sha Allah Ibrahimul-khalil shi ne mijin Majeederh miji na har abada” Wata irin ƙara suka ji an saki tare da faɗuwar abu tim! A ƙasa gabaɗaya suka juya idanunsu ya sauka akan Majeederh wacce ta zube sumammiyya saboda tashin hankalin da ya yi mata yawa. Mami ta ce “Nasan za a rina, wlh tunda Majeederh ta yanke jiki ta faɗi to ba ƙaramar tsanar yaron nan tayi ba, da an sani bashi aka bata ba” Da wani irin sauri Uncle Isma’il ya ce “To wallahi ko zata dinga mutuwa tana dawowa bata da miji wanda ya shige Abraham, kuma In sha Allah zuwa gobe zai tattara ya ɗauke matarsa yaje duk inda zai kaita” Wani Irin daɗi da farin ciki ya wanzu a zuciyar Latifa Omar ta yarda ita ɗin mai saa ce, duk abinda ta tsara yana tafiya daidai yadda take so, ba zata taɓa barin Majeederh tayi farin ciki baz she hate her for no reason. Tayi waje da sauri tana neman number Abraham ɗin domin tayi masa Congratulations. Tashin hankali yasa Anti kasa motsi zufa ce kawai ke yanko mata all over herself ta gama shiryawa taji ance na ɗaura auren Sona da Khalil, kenan komai tayi a banza? Ko da safen dubu ɗari bakwai ta bawa malaminta kallon mutanen kawai take tana kallon Majeederh da ake mata firfita da yayyafa mata ruwa. Innati ta miƙe tsaye tana rangaɗa uwar buɗa tana cewa “Gashi nan yazo, shi ne wanda nake faɗa shi ne wanda zai bata wannan farin cikin, shi ne wanda zata rayu dashi ta haifa masa yara, shi ne wanda zai dinga goya yaranta yana goyata”…. Wani irin fitinannan kuka Majeederh take kamar mahaukaciya idanunta ya yi wani irin bakinta na rawa ta ce “Haba Uncle, ku rasa wa zaku aura mini zai shi? Na shiga uku” Yaya Bilkisu ta ce “Ki shiga dubu ba uku ba mene laifinsa?” Majeederh na kuka hadda majina shaɓe shaɓe kamar yarinya ta ce “Haba Yaya yanzu ta ina zan tsaya gaban shi wannan yaron nace wai mijina ne, ɗan guntu dashi mitsitsi innalillahi na shiga uku wallahi bana son shi gwara kawai a aura mini Aliyu” kuka take sosai duk ta fita hayyacinta Yaya Bilkisu ta ce “Ba shakka a yaron kuma har ya hura miki iska kika ɗauka ga sakamakon ɗan shi Khalil nan” Uncle Isma’il ya danne dariyarsa yana kallon Uncle Bello da yaƙi cewa komai “Kuma ai namiji baya kaɗan, age is just a number ke yanzu me kike tunanin a harakar aure Khalil zai gaza miki da shi? Ko tunaninki kece fitinanniyyar hajira shi yasa ke kike zaton ya miki kaɗan?” Faɗa sosai Yaya Bilkisu take Majeederh kuka take hankali tashe abun kunyar har ina? Tana shassheƙa ta ce “Nifa na raine shi? Nayi masa wanka nai masa wanki na goya shi a bayana ya kwanta a jikina shi ne yanzu za a ce ya zama mijina? Wayyo Allah wayyo ni Majeederh shi kenan dan ƙaddara ta faɗa mini sai a bani wanda na tsana wanda bana ƙaunar buɗe idanu na ganshi gabaɗaya shekarun shi 20 fa?” Maman Alpha ta kasa riƙe dariyarta ta kifa kanta tana girgiza kai, a fusace Innati ta fita sai gashi ta dawo riƙe da tsinke ta ce “Riƙe amshi nan ki je wajan shi ki lakace abinda yake ɗan ƙanƙani a jikinsa, maza riƙe ki je ki cire ƙanƙantar ki lakace ta” Majeederh ta kifa kai tana kukan takaici kowa ya kasa fahimtar ta, Innati ta ce “Aikin banza, kina ganin yaron nan da idanu a tsakar ka kamar jinin ayu har shi zaki cewa yaro? Muna nan dake zai ƙunsa miki ciki wata tara ki haife duk ranar da kika zo mana da ciki zan maimaita wannan maganar ta ƙanƙanta” Majeederh ta zabgawa Innati harara ta ce “Wlh Allah ya sauwake na haihu da shi, wlh bana son shi Uncle don girma Allah ku tausaya mini zan mutu idan kuka ce shi ne mijina zuciyata babu daɗi” Uncle Bello ya ce “Mun tana di likkafani” Abu kamar wasa sai gashi Majeederh na wani irin mimmiƙa numfashinta na sarƙewa Asthma ɗinta ya tashi gashi babu inhaler, su yaya Bilkisu sukai kanta cikin tashin hankali Uncle Isma’il ya fita yana kiran number Khalil amma a kashe, yasan shi Dr ne ya kalli Jawaad ya ce “Kasan inda Ibrahim ya shiga?” Jawaad ya ce “Ai tun safe rabona da shi” inhaler da ƙyar suka samu numfashinta ya daidaita, Mami tana kuka ta ce “Amma Abban Jawaad me ya sa? wlh bata son shi ban taɓa ganin Majeederh cikin wannan halin ba gada ta mutu fa” Uncle Isma’il ya ce “Wai idan ta mutu waye ya damu ne? Balle babu abinda zai sameta ya gama ciwi ciwon da suman munan watarana ba zata so a maimaita wannan maganar ba” Mami tayi shiru tana kallon Majeederh da idanunta ke rufe ƙirjinta yana ɗagawa ga wani hawaye dake fitowa daga idanunta.. Har dare Khalil bau shigo ba sai washegari da safe wajan 7:30 suna zaune akan dining area ƙamshin perfume ɗin Boadicea The Victorious ya cika parlourn gabaɗaya, akan a hankali kamilalliyar muryarsa ta ratsa parlourn, duk suka juya suka kalle shi banda Anti, yana sanye cikin wata shadda sky blue sai ɗaukan idanu take, ƙafarsa sanye cikin Monlianseng Euphoria ya saka hannunsa maƙale Rolex ɗin Paul Newman Rolex Cosmograph Daytona, bai saka hula ba sai gashinsa dake ƙwance daga gaba daga baya kuma duk a murmurɗe yake, yasha Ginger Geminal Oil-hair baƙar fatarsa na ɗaukan idanu sosai shaddar ta rufe zanen tattoo, majestic yake tafiya jajayen laɓɓansa nata sheƙi a hankali ya ƙarasu idanunsa akan Baby Khalil daya girma sosai yaron ma Khalil ɗin yake kallo yana zuwa ya ɗan shafa kai Calmly ya ce “Mrng U..” Uncle Isma’il ya ce “Ina ka je ne? Duk gidan nan an nemaka baka nan wayarka aka she” Ya ɗan ware idanu with surprise ya ce “Kuma waye me neman?” Ya ce “Jawaad” Abraham ya girgiza kai kawai yana jan kujera ya zauna ya ce “bai duba ba, ina bedroom ɗinsa fa?” Uncle Ismail yace “Ikon Allah” Abraham ya kwaɓe fuska sosai yana shafa cikinsa ya ce “Food” Sai a lokacin Aaliyyah ta ce “To acici” Bai kulata ba sai haɗe fuska da ya yi sosai, aka haɗa masa breakfast tunda ya zauna Raihana Ruma ke Kallonsa komai nasa abin birgewa ne suna san yi masa magana amma ba fuska ya gama cin abincin ya miƙe ya ce “Bani ɗana” Aaliyyah ta ce “Au ɗan ka?” Ya kalleta sosai yana buɗe ido ya ce “To na ki ne?” Ta bashi Baby Khalil ya rungume shi, mamaki ya kama Uncle Isma’il ya ce “Ibrahim baka tambayi matar taka ba?” Abraham ya lumshe idanunsa yana ɓoye yanayinsa “Uncle Isma’il ya ce bata ma da lafiya shi ya sa nake ta kiranka, ka shiga ciki” Abraham bai ce komai ba deep down na zuciyarsa ba sakawa Uncle I albarka. Majeederh na kwance tun da tayi wanka ta kasa saka kaya towel ne kawa jikinta taja duvet ta rufe numfashinta na sarƙewa sbd yadda ƙirjinta ya yi mata nauyi, a hankali ya buɗe ƙofar ya rufe without making any sounds idanunsa akanta ganin yadda gashinta ya baje a saman pillow da yadda ta lumshe idanunta hawaye ba zuba yasa kawai yake binta da kallo, a hankali ya sauke baby khalil da yake ta waworar fatar wuyansa, ya kwantar da shi a gefe a hankali ya ƙarasa inda take tare da yin tsaye a hankali kuma ya zauna gefen gadon yana janye duvet tayi saurin buɗe idanu tare da riƙe duvet ɗin ta haɗe fuska sosai, ya kalli hannunta da fuskarta ya ce “Cika” muryarta na rawa ta ce “To ina ruwanka dani ne, ba kaya jikina” Yasa bakinta ke rawa yasan tana dab da sakin kuka ya haɗe fuska sosai shi ma ya ce “To ina ruwan Khalil da jikin ki? Raguwar lusarin mijin naki?” Tai masa banza ya janye duvet ɗin tayi saurin runtse Idanunta sbd towel ɗin ƙarami ne sosai, ta ce “Wai meye haka, bani da lafiya bana son damuwa kowa yayi hakar gabansa” Ya ƙara matsawa sosai kusa da ita yana damƙar towel ɗin ƙirjinta ya ce “Kika ce?” Ta ce “Ban magana” Ya haɗe fuska sosai ya ce “Tashi” Ta marairaice bakiɗaya ƙirjinta ciwo yake muryarta na rawa ta ce “ba zan iya tashi ba, wlh bana son ganinka zuciyata zata buga” Ya dinga kallonta sosai Silently yana saka hannu bibbiyu ya ɗagota ta runtse Idanunta bata da ƙarfi ko kaɗan bata son magani bata son allura, ya ce “Mamina” Ya furta daidai kunnenta ta ɗauke kai tana sakin kuka sosai da sauri ya matsa yana jawota jikinsa muryar shi bata fita ya tallafo fuskarta ya ce “What?” Ta ce “Don girman Allah ka sakeni don Allah Khalil ɗin ma na bar maka” Kuka take sosai da tana da ƙarfi ta tuni ta bar masa wajan yana rungume da ita sosai hannunsa ɗaya yana taɓa wuyanta ya ce “Ni ma da son ki nake ba” Ta ce “Then divorce me” Juyi ɗaya ya kwantar da ita saman bed yana mirginawa tare da ɗaga duvet ya shige ya ce “Zo in taimaki rai na rage miki zafin jikin” Bai bata opportunity na magana ba ya fisge towel ɗin tare da jawota saman shi…..

MIJIN MALAMA
Daga yau zan dinga posting sau biyu a rana amma a Arewabooks, wanda suke Arewabooks suyi following Acct ɗina @Nimcyluv… 08119237616
[10/12, 2:09 PM] Aisha Baby Novel: *#The Envelope*

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button