Hausa NovelsWata karuwa Hausa Novel

Wata karuwa 10

Sponsored Links

Abdul-Ahad ne ya karɓi mgnr da cewa “Merry Aneey batajin yarenmu kiyi mata mgn da Hausa” murmushi Merry tayi tace “Sister inayi miki welcome da shigowa cikin Family ɗin mu King da Mom sunacan sunata jiran zuwanki” kanta ne yayi nauyi sannan ya sara zuciyarta na bijiro mata to wanne girma ke gareta da suke jiranta?
Bata samu amsa ba Maryam taja hannunta suka nufi wani falon inda aka ƙurewa ƙawa gudu suka shiga yana biye dasu a baya mamaki ya cikata ganin mutane fal parlourn bata gama dawowa daga wata duniyar ba suka jefata a wata ganin kowa ya miƙe tsaye banda mutum biyu dake zaune saman wasu kujerun Alfarma.
Tsayawa tayi tanabin kowa da kallo Abdu ya riƙo hannunta suka durƙushe tare bisa gwiwarsu ya sunkuyar da kansa ƙasa yayi mgn da yarensu da bata ganewa nan take gurin ya ɗauki shewa da iface² bayan komi ya lafa ne King yayi gyaran murya yace “Prince Tabbas naji daɗin ganin zaɓinka amma bazamu yanke hukunci ba dole sai dodo yaganta……”

 

Dagowa tayi da sauri idanunta ya faɗa cikin na wani mutum da yake dauke da wata ƙwarya a hannunsa idanun mutumin sunyi bala’in bata tsoro ta yunƙura zata miƙe Abdu ya riƙe hannunta mutumin yayi gyaran murya yace “dodo ya yanke zakuyi zaman shekara ɗaya zaku haifi yaro ɗaya sannan kuyi aure wannan shine abinda dodo ya yanke kuma bisa sharaɗin bazata kuma fita daga gdannan ba harsai lkcn biki” Wata zabura tayi ta miƙe tace “Me hakan yake nufi zaman shekara ɗaya ɗa ɗaya kafin aure wanne irin shiri ne wannan kuma dani Abdu Ni Ko Yaya Hasina?” Murmushi King yayi yace “Kiyi hƙr Princeses wannan shine tsarin Al’adarmu kuma duk wata mata da kika gani Indai a cikin masarauta take sai tayi wannan zaman ga mijinki nan munsashi yayi miki bayanin komai”……..

Related Articles

 

 

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•
Masu bina suna faɗa min sunason littafi ɗaya cikin taurari Uku Amma basason a sasu a group na kowa da kowa, to kusani kunada damar samun duk littafin da kukeso shi kaɗai ta hannun marubuciyarsa kamar Ni *OUM HAIRAN* zaku tuntuɓeni ta whattsAp number *09013718241* domin Samun damar karanta *WATA KARUWA* cikin kwanciyar hankali.
Domin karanta *AUREN SHA’AWAA* zaku tuntuɓi *OUM APHNAN* ta whattsAp numberta kamar haka *+234 906 599 0265*
Domin karanta *SIYASA TAH* shi kaɗai zaku tuntuɓi *MAMAN TEDDY* a *+234 808 120 2932* Amma hanyar biyan kuɗin duk ɗaya ce idan kuka duba ƙasan kowanne page munyi bayanin yanda zakuyi ku biya kada ku manta littafi ɗaya 300 ne.

_*WATA KARUWAA!* Na kuɗine ,Zazzafa ne🔥 Cikin jerin gwanon *TAURARI UKU🔥🔥🔥✨ MASU HASKAWA💡* Da suke zuwa maku daga alƙalumman gwanayen marubutanku,Taurari Uku ✨Masu Tashe ,wanda suka haɗa da:_
_*WATA KARUWA* Daga Alƙalamar OUM HAIRAN_
_*SIYASA TAH* Daga Alƙalamar MAMAN TEDDY_
_*AUREN SHA’AWA* Daga Alƙalamar OUM APHNAN Karku bari a baku labari,zaku samesu cikin sassauƙan farashin da babu kamarsu_
_Regular_
Zaki samu guda *Ɗaya* ₦300
*Biyu* ₦500
*Duka ukun* ₦800

_Manyan mata kuma ƙasaitattu ba’a barku a baya ba,ganaku kaɗan cikin tunjimin aljihunku_
*Ɗaya* ₦1000
*Biyu* ₦1500
*Duka ukun* ₦2000

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

_Zaki biya ta wannan Bank account ɗin_
0255526235
_Fauziyya Tasi’u. GTbank_

Ko katin MTN
_Zaki biya ta wannan number_
08081202932

Ko VTU
_Zaki biya Ta wannan Number_
09065990265

•┈┈┈••✦✿✦••┈┈┈•

*SHAIDAR BIYANKI SAI KI TURA TA NAN*
09065990265

♡♡ “`Sai munjiku Masoyan Amana….Share💃👍Share💃💃👍And Share💃💃💃👍Habibties Allah ka barmu da masu sonmu😍😍😍“`♡♡

 

*OUM HAIRAN*
[12/16, 2:33 PM] Oum Hairan&Affan: *WATA KARUWA*

 

*OUM HAIRAN*

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button