Hausa NovelsZarrah Hausa Novel

Zarrah 51-52

Sponsored Links

51-52*_

 

Hakanan suka dauki hanya suka taho gabadaya yanayinsa yasawa Asmah tuntuni da kokwanto wannan wacce irin murna yakeyi da cikin daba nasaba anya babu ayar tambaya akansa kuwa? To amma idan hakane ya akeyi hakan take faruwa kuma da yaushe ne lkcn da hakan take faruwa? Tambayoyi ne da batada amsarsu dole sai binsa da ido kawai takeyi duk abinda ya gani yace mata zaki ci ko zakisha itadai kada masa kai kawai takayi a haka har sukaje gda.
Suna tsayawa ta sauka a motar ta nufi cikin gdan ko tuwon bata dauka ba sabida kokwanton daya sanya mata sosai yake tasirantuwa da ruhinta, a parlour suka tarar da mimee taja ta tsaya tare da ce mata “sannu Aunty Mimee ya jikinki?” Harara ta bita da ita tare da tsaki  Safna qanwarta ce ta amsa da cewa “jiki da sauqi Aunty Asmee ya naki dazun Dr yake fadawa Jabir bakida lfy kema” sunkuyar dakai tayi tace “lahhh dan ciwon kai ne fah kuma namaji sauqi ina fawwaz?”  Sunan danta kenan “yana gdansu Jabir da zan taho na biya shine ya maqalewa hajiyansa” murmushi tayi ta bude part din nata ta shige lkcn da yake shigowa ta mayar ta rufe shima zama yayi suka gaisa da Safnah tace “meye a kular ne Dr shafa sumarsa yayi yace “Tuwon Asmah ne munje gdansu shine tace tanaso muka taho dashi” daga haka ya miqe Safnah na cewa “Ahhh Lallai to Allah ya inganta….”

Related Articles

 

Buge bakinta Mimee tayi tace “ya inganta me?” Saurin cafewa Naja’at tayi tace “au kenan dake sauna ce baki gane me Allah zai inganta ba lallai ma Aunty Mimee to aini tun zuwan da nayi kwanaki na kawo miki aikin da kika kasa aiwatarwa na lura yarinyar nan ciki ne da ita dana fada miki kika kamamin dariya kina cewa batada wani ciki har cewa kike Aseem yayi miki Alqawarin bazai tsba kusantar taba har yanace miki shi qyanqyaminta ma yakeji” kasaqe mimee tayi tanajin bayanin kafin ta jinjina kai tace “aikuwa kwanaki na shiga part dinta zan aje kurtun asirin nan najita a bathroom tana kwara amai kambu aikam akwai bura uba a gdannan dole yau ayita ta qare wlh bazan yarda da cin amana ba”
Miqewa tayi a fusace tama manta da ita mara lfy ce ta nufi part din Asman lkcn suna tsaye rikici ya balle ta sashi a gaba tana masa kukan ita ya fadanta gsky meye hadinsa da cikin jikinta da yake rawar qafa akai, inda shikuma yayi kicin kicin yaqi sauraronta saima bala’i da yakeyi mata akan tace bszataci tuwon ba shikuma ya kafe tunda dansa yanaso saitaci.

 

Shigowar Mimee ne yasasu dubanta takaiwa Asmah raruma ta kauce da sauri aje flat din hannunsa yayi ya nufesu da suketa kallon kallo ya riqe mime yace “meye hakadin bakida hankali ne?” Shaqeshi tayi tace “eh bani dashi Aseem kace ma ni mahaukaciya ce bazan damu ba amma dai kasani ban manta da alqawarin da kayimin na har ka qare rayuwarka da wannan banzar matar taka bazaka hada shimfida da itaba Aseem ya akayi ta samu ciki idan har hakane matar da kace kana qyanqyaminta meye yakaika haike mata harda tsarabar ciki?…..” Rufe mata baki yayi yana kallon Asmah da zuciyarta take zafi take tafasa tun fara mgnr ta mimee yace “kinga Mimee ba abinda kike zargi bane kije zamuyi mgn anjima…..” Katseshi asmah tayi da cewa qarya ne Mimee abinda kike zargi ne cikine dani wata uku da sati daya kuma wlh mijinki nake zargi da biyo dare ya lalubeni ya dirkamin shi domin kuwa yanda yake rawar qafa yake fadawa duniya cewar inada cikinsa kawai ya isa shaida ba damuwata ka tsaya ka fadamin yanda akayi kayimin ciki ba aa kaje ka sanar da matarka yanda akayi kaci amanarta idan kayi mata bayani sai na dora maka da Allah ya isa kuma wlh kaji na rantse zaman gidanka muddin baka fahimtar dani yanda akayi ka haihu a ragaya ba to na gamashi har gaban abada”

 

Da sauri ya dubeta ta dauki tuwon tayi watsi dashi ta kuma wawurar miyar zata zubar yayi saurin sakin mimee ya nufeta cikin bala’i irin na borin kunya yace “idan nace nine nayi miki cikin saime Asma’uh zina nayi ko haram naci eh duk inda zakuje ku fada kuje Asma’u matata ce nayi amfani da hikima na rinqa kusantarta har tasamu ciki to sai me kuyi duk abinda zakuyi…..”
Kafin ya rufe bakinsa Mimee ta daukesa da mari ta zube a qasa ta fashe da kuka tace “wlh baka isaba Aseem qarya kakeyi ni zakaci amana yanzu meye a jikin wannan da zaka rinqa munafurtata kana zagayawa kana cinta Allah ya isa Aseem ka cuceni”
Murmushi Asmah tayi me hade da hawaye tace “me yayi miki ke? Nikam aini ya cuta daya lalatamin rayuwata ya barni tsayin shekara guda cikin zullumi kullum ina tunanin yaushe zanga aljanin dake kusantata ashe kaine mugun Aljanin allah ya isa Aseem ka cuceni matsayina na matar sunna ace ban isa mijina ya nemeni ido biyu kamar kowacce mace ba saika gusarmin da hankali Allah ka isarmin wlh kuma duk bala’inka kagama cin rabonka a jikina” mimee ce ta miqe cikin wani irin yanayi na tsananin tashin hankali ta fice daga dakin yayi ajiyar zuciya ya nufota yace “idan naso ba towai ni meye ma laifina donna taimaka miki nayi amfani dake ta hamyar da bazaki sha wahala ba….” Yana maganar yana qara matsarta ita kuma tana janyewa.

 

Cafkarta yayi da sauri ya hade bakinsu guri daya ta rinqa gunji tana tureshi shikuma yana qara shigar da ita jikinsa yana maqaleta da dukkan hikimarsa tayi duk me yuwuwa taga ta qwace ta kasa hakanan tanaji ya garqamawa dakin key ya jefata gadon yabita ya danne da dukkan dabararsa nanfa fadan ya sake salo dukansa take tana cizonsa tana yaqushinsa amma takasa turesa tanaji tana gani ya cirenta duk wani abu dake jikinta ya dagata yana fuzgo numfashi ta miqe da sauri ta rungume hannunta a qirjinta tana kuka tana girgiza masa kai gogan ko a jikinsa ya tashi ya cire kayan jikinsa gabadaya ta rintse idonta da sauri ta diro a gadon tana girgiza masa kai tana cewa.
“Banaso Aseem kabarni banaso bazan yafe makaba indai ka…..” Rufe mata baki yayi ta fuzge ta wawuri kwalbar turare tana kuka me gunji tace “wlh ka ce zaka tabani saina caka maka kwalbar nan nima na cakawa kaina…..” Bata rufe bakin ba ya damqi hannun da qarfi ya murde ya qwace kwalbar ya sake hadata da bango ya matse yanda bazata iya kwatar kanta ba ya cafki nononta da hannunsa.

 

Rintse idonta tayi jikinta yana rawa ta rinqa ture hannunsa yaqi sakin nonon saima matsawa da yakeyi a hankali batayi aune ba taji dumin bakinsa a saman nipples dinta tayi saurin dafe kansa saboda wani yanayi da taji wanda bata tabajin irinsa ba a rayuwarta qanqame kansa tayi tana kiran sunansa cikin wata karyayyiyar murya, tanayi masa magiya shikam ya riga ya gama ficewa a hayyacinsa bayajinta baya ganinta abinda yakeyi ne kawai a gabansa, hannunsa yasa yana shafa mararta zuwa qasanta harya shammaceta ya tura yatsansa a gabanta ta saki qara tana fisgewa yana qara janyota, yanda yake cakuda gabanta yasa gabadaya jikinta ya dauki wani irin shorck daya sanyata direwa bisa gwiwowinta shima ya zube ya bajeta a qasa tana harharde qafarta yasa hannunsa da qarfi ya budata ya danna harshensa a gabanta.

 

Duk da kukan da takeyi saida ta saki wani nishi hakan ya tabbatar masa saqonsa ya fara shigarta
Yaja ajiyar zuciya yaci gaba da sucking dinta yana karkada harshensa yana qara lasheta yana murza nipples dinta sun jima a haka yanajin kukan nata har tsakiyar zuciyarsa haka ya miqe ya qara buda qafarta ya soma shigarta ta wani zabura sabida tsoron dake qunshe a ranta ganin tana neman zillewa yasashi dannata da qarfi ta saki wata siririyar qara ya kwanto jikinta yanajan zuciya tare da nishi ya lumshe idonsa yana sake gyara dick dinsa a gabanta sun jima a haka babu abinda yake tashi sai shassheqar kukanta.
Dagowa yayi ya dora harshensa saman kuncinta yana lashe hawayen yana motsa mazaunansa a nutse cikin salo da qwarewa a nutse yake cinta yanajin babu dadi a ransa hawayen da take zubarwa suna qona mata rai hakanan dai wannan yinin ya kasance yini na farko a rayuwar Asmah data fara sanin da namiji ido biyu, duk abubuwan da yakeyi mata jinsu takeyi ba baqi ba a gurinta domin jikinta sun saba dashi hardai qarshe taji ya saki wani ihu ya maqalqaleta can taji ya zuba mata wani ruwa me dumi.

Dagata yayi ya nufi bathroom yayi wanka ya fito ya taddata inda ya barta ya tsugunna ya dagota yace “ni banga abin kukan ba iyakar sanina ba zina mukayi ba  Kinga ki kwantar da hankalinki kawai mu raini babynmu ki haifemin na sake baki wani….”
Kallon da takeyi masa ne yasashi yin shiru ta miqe ta nufi bathroom batare da tace masa qala ba qwafa yayi ya fice ya nufi dakinsa wanka tayo har yanzun kukan takeyi ta fito tasa kayanta ta haye gadon ta kwanta kanta yana sara mata.
Daqyar ta samu bacci ya dauketa zuciyarta babu dadi tayiwa Aseem Allah ya isa tafi dubu a daren nan, daganan bangaren Mimee ya nufa ya tarar dashi a kulle yaci mamaki ya juya ya duba agogo goma da Arba’in na dare, tabe baki yayi ya koma dakinsa na bangaren Asmah ya kwanta koda safe daya tashi yayi wanka ya nufi dakin Asmah yajishi a kulle ya buga ya buga taqi budewa dole sai juyawa yayi ya fice, yana gaf da zuwa office wayarsa ta fara ruri ya duba yaga number hajiyansa yasan bai wucci yar lelenta takai mata qara ba. Bai dagaba saida ya isa office dinsa ya kira number  Hajiyan ta daga ko gaisuwarsa bata amsa ba tace “wato saboda kwana biyu nabaka iska shine ka samu kake abinda kakeso har saboda kakai ka isa ka koromin Mimee da danyen jiki kace tazo ta fadamin ka samu me haihuwa bazaka iya zama da itaba, to bari kaji na rantse maka muddin ina raye kamar yanda Mimee bata haihu ba wannan shegiyar aljanar yarinyar bazata haifamin jika ba idan son hada zuri’a da tsiyar matsiyatan kakeyi to ka jira Maryam ta fara bani jikan da arziqi ha haifi tsatsonsa tukunna inyaso sai kaje ka qarata wawa kawai da baisan ciwon kansa ba”………….

 

#Comments
#Shares
#Votes

 

_*Oum Hairan*_
[26/06 8:28 pm] Oum Hairan: _*Zarrah*_

_*Fauziyya Tasiu Umar*_

 

_*Elegant Online Writers*_

 

_*Wattpad-Realfauzahtasiu*_

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button