Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 12

Sponsored Links

PAGE TWELVE*

 

Tureshi takeyi amma yaqi sakinta yanda yake sai sake shigewa jikinta yake yana qara qanqameta yana sakin wani irin nishi sake dukan motar akayi da qarfi hakanne ya dawo dashi hayyacinsa ya saketa da sauri daidai lkcn aka bude qofar tare da haskesu da wayar hanunta idon Hajiya ya sauka akan Hameed da yaketa qoqarin gyarawa Umamah rigarta tsawa Hajiya ta daka masa tare da zagayawa da sauri ta finciko Umaima tace “kaikam kwai lalataccen mutum wlh har gda a gabanmu ka biyota zaka dora daga inda ka tsaya waini yaushe ka lalace hakane Hameed mene ya lalataka ne Ina hankalinka yake ne to wlh ka fita idona kaji dai na fada maka sakarai kawai”

Related Articles

Jan hanun Umaman tashigayi kamar tanajan tuburarren doki harta dangana da ita da cikin parlourn ta cillata saman kujera tace “sakarya shashasha da batasan ciwon kanta ba kinje kin sakar masa jiki yana lalubeki kici gaba da bashi jikinki a haka ya gama dake ya barki anan humhum maahum ke Umamah bari kiji na rantse da Allah akan wannan macucin yaron sai mun saba hanya dake tunda bakida hankali ke bakisan ciwon kanki ba” tunda Hajiya ta fara mgnr take kuka har ta dire ta shige dakinta ta datse qofa yanajin ta datse qofar ya shigo parlourn da sauri ya daga Umaman cak ya nufi dakinta da ita saida ya direta saman gadon yayi kissing lips dinta yace “kiyi hqr duk nine naja mana wannan matsalar da ban boyewa duniya tsakanina dake ba da yanzu muna kwance a gadonmu na sunnah muna farantawa junanmu amma a hakanma babu komai zamu kai lkcn bada dadewa ba”

 

Yana fada Mata haka ya juya ya fice da sauri ya nufi gdansa gabansa har faduwa yake saboda tunanin bala’in dazai tarar ilai kuwa tundaga harabar gdan ya fara cin karo da tashin hankali bai qara tabbatar da notikan kan Sadiya sun kwance ba Saida ya shiga parlourn ya tarar dashi kaca² duk wani abu da yake na’in glass a parlourn an dagargazashi gefe guda ga furnitures din dakin Umaimah nan suma duk an lalata gurin daura notin wani abu yaji ya caki zuciyarsa mai ciwo “yanzu fah wannan duk dukiyata ce haka ko ya ayyana a ransa” wata irin suya zuciyarsa takeyi haka ya tsattsallake ya nufi dakinsa yasa key din ya bude har yasa kansa ya shiga yaji tace “bakaji ba” tsayawa yayi batare daya juyo ba yace “inajinki” matsowa tayi kusa dashi tace “qarfe nawa yanzu gdan uwar wa ka tsaya da zaka shigomin gda yanzun?” murmushi yayi na tura takaici yace “kinsan dake bake kadai na ajiye ba Ina gurin matata me hankali tsautsayi ne yanzun ma ya kawoni gdanki banan ya kamace ki ba Sadiya kamata yayi ace yanzu kina gdan mahaukata” damqo rigarsa tayi ta baya tace “nice mahaukaciyar ko to bari na nuna maka kalar nawa hauk….” kafin ta rufi bakinta taji ya dauketa da wani lafiyayyen mari ta kaishi qarshe sosai jikinsa har tsima yakeyi ya shige dakinsa ya kullo qofar ya fada gadon ko takalmin qafarsa bai iya cirewa ba sai maimata kalmar “innanillahi wa innah ilaihir raji’un” yakeyi yanda zuciyarsa take tafasa idan ya biyewa haukan da Sadiya takeyi masa abin kunya zaayi don dukan da zaiyi mata saidai a sake haihuwarta shi duk duk wannan asarar da tayi masa yanzu bata dameshi ba kamar asarar cikinsa na jikin Umaimah da tayi sanadin lalacewarsa haka ya kwana yana juyi da tunani biyu a ransa yasan dole ya zage dantse wajen karbar matarsa a gurin su Hajiya da safe ya kira Abokinsa Yusuf ya sanar dashi halin da ake ciki ya tausayawa abokin nasa sosai yace yau zai baro Port Harcourt ya taho Kano.

 

Haka kuwa akayi sha biyun rana jirginsa ya dira a Kano kai tsaye office din Hameed ya nufa ba qaramar tsorata yayi da yanayin daya tarar da Hameed din ba daqyar ya lallasheshi daga kukan daya tarar dashi yanayi ya dubeshi yace “Yusuf badan arzikin Nihal da Maliha ba wlh da jiya Sadiya bazata kwana a gdana ba kaji irin zagin da takemin kamar tunda Allah yayi bata taba sanina ba meyasa kishi yake haukata wasu matan wlh barnar da Sadiya tayimin tsakanin shekaran jiya da yau tafi ta million biyu gashi inaji ina gani tayimin sanadin zubewar cikin jikin Umaimah wlh yanda naso cikin nan komai zan iya bayarwa akansa amma ta rabani dashi ya zanyi da Sadiya ne Yusuf ta zamemin annoba a rayuwata ita banji dadin zama da ita ba bata sauke haqqina dake kanta ta kowanne bangare ba kuma tace bazan nemawa kaina mafita ba ya zanyi zina takeso naje na rinqayi kenan yanzu haka zancennan da nake maka yaranta rabonsu da wanka kwana uku saini nayi musu yau ko abinci bata it’s girka musu saidai ta basu kayan zaqi suci kuma a haka takeson nayi rayuwa da ita ita kadai na gaji Yusuf wlh na gaji da halin Sadiya”

Dafashi yayi yace “kayi cooling mind dinka abokina komai yakusan zuwa qarshe da yardar Allah nasani yanzu ko munjewa da Daddy da mgnr nan ni dakai bazai sauraremu ba zaice bakinmu daya yanzu abu daya da zamuyi mutafi Maiduguri mu samu kaka muyi Mata bayani ita tasan yanda zatayi ta fahimtar dasu ita kanta Hajiya rashin sanine yasa take maka wannan abubuwan amma I ta sani komai zaizo da sauqi” miqewa yayi suka fita Yusuf shine yakejan motar har office din Daddy suna zuwa suka shiga Yusuf ya kalli Daddy yace “Daddy dama akan mgnr Hameed da Umaimah ne wlh Ina cikin shaidun da suka shaida daurin auransa da Umaimah kuma idan har kana kokwanto akan mgnrmu to ka shirya muje mu samu kaka itama shaidace domin a lkcn da Kaka Yauri Allah ya jiqansa ya qullah aurannan mumu shidane kawai a gurin shine ya bawa Hameed auran Umaimah kuma shine ya karbar masa auranta akan sadakin daya haura dubu dari biyar shekaru biyar baya kwana daya kafin rasuwarsa Daddy a lkcn da mukaje wlh bamu tafi da nufin aure ba amma Allah ya qullah shi shima kaka wasiyyar mahaifin Umaimah ya cika Daddy gsky nake fada maka don Allah ku sassautawa Hameed wlh iyakar sanina dashi ba fasiqi baneshi kuma bai nemi Umaimah da ganganci ba wlh nine na bashi shawarar ya rinqa nemanta tunda halalinsa ce itadin”

 

Numfashi Daddy ya sauke ya jima yana tunanin abinda zaice kafin yace “naji abinda kace kuje gobe zanje Maidugurin idan naji wani abu sabanin wannan kaima ta shafeka Yusuf saboda ka goyi bayan barna” gdy sukayi suka miqe kai tsaye gdan Hajiya suka wucce tana parlourn a zaune ita kadai suka gaisheta ta amsa Yusuf ya samo yi Mata bayani tayi saurin dakatar dashi tace “don Allah Yusuf dakata naji wannan tatsuniyar taku a gurin Alh kuma bana cikinta wannan ma ai haukane a wanne garin mahaukatan ake boye aure inhar gaskene ko saboda shi ya daurewa munafurci gindi kumama meyasa da bai fadi matarsa bace saida ya lalata Mata rayuwa harya durka Mata ciki to bazan dauki qananun iskanci ba saboda haka ku tashi ku bani guri sakarkaru kawai” hawayene ya wankewa Hameed fuska yace “don girman Allah Hajiya ki yarda dani ki bani dama na gyara kuskurena wlh badon cutarwa ne yasa na boye aurannan ba saidon tseratar da Umaimah daga sharrin kishin Sadiya tunda nidai bazan iya yarda ta rayu a wani guri baa gurina ba”

 

Wani mugun kallo ta watsa masa tace “eh ai gashinan nagani tabbas ta rayu a hanunka kuma ka riqe amana sosai zaka tashi ka bacemin da gani kosai na daga maka albarka” miqewa yayi a sanyaye yana share hawaye yace “ina Umaiman take Hajiya nasan ita zata fahimceni” daquwa tayi masa tace “tana gdan ubanka dan qaniya kawai” hanyar da zata kaishi dakin Umaimah ya nufa da sauri Hajiya ta tareshi tace “Hameed ina qara fada maka ka fita ido amma kamar bakaji ko” juyawa yayi a matuqar fusace ya fita ya shiga mota a ciki ya tarar da Yusuf jan motar Yusuf yayi suka fita daga gdan gurin aiki Yusuf yaso mayar dashi amma yace aa inma yaje bazai it komai ba kawai su wucce sabon gdansa dake Zangeru road a can suka yini suna tufka yanda komai zai kasance.

Basu baro gdanba sai dare sosai ya sauke Yusuf a gdanshi shima ya wucce gda bai tadda Sadiya a parlour ba shima bai nemeta ba gurin yayansa ya shiga gabansa ya fadi sosai hango Nihal zaune rungume da Maliha sunata gursheqen kuka, da sauriya isa garesu yace “me…mene ya faru kuke kuka?” yayi tambayar yana dago yaran cikin alamun galabaita Nihal tace “yunwa mukeji Uncle tunda safe daka bamu abinci Mom bata sake bamu abinci ba da mukayi mata mgn ma ta zanemu ta kullemu a daki wai saidai mu mutu ta tsanemu kamar yanda ta tsani babanmu Uncle waime kayiwa Mom ne meyasa Aunty bazata dawo ba dama fah itane take sonmu da tausayinmu plz Uncle” tafasa zuciyarsa tarinqayi yana tunanin anyama kuwa Sadiya tanada cikar hankali da zata dauki laifinsa ta dorawa yayansu har ta rinqa azabtar dasu da yunwa, tashi yayi ya nufi qofa yace “kuyi hqr Ina zuwa” fita yayi da sauri ya nufi kitchen ya dorawa yaran Indomie saboda tafi sauri ya dafa musu qwai feedge ya bude ya dauki fresh milk ya fita ya koma dakin yaran ya zauna tare da daukan Maliha ya dora a cinyarsa ya rinqa basu abincin sunaci kaida ganin yanda sukecin abincin kasan yunwa ta ratsasu, baisan sanda hawaye suka zubo mishi ba Saida ya tabbatar da sun qoshi sannan ya tashi ya gyara musu dakin da rabonsa da gyara tun ranar da Umaimah tabar gdan.

 

Wanka ya sake yi musu ya shafesu da Mai yana tuna lkcn da Umaimatu tana qarama idan yaje gdansu shine yake mata komai hatta wanka wanki har goyata yakeyi a bayansa yasa zani ya daure harsai tayi bacci ya sauketa ya kaiwa mamanta amma kowa ya manta wannan qaunar da tausayin dake tsakaninsu kawai laifinsa ake gani akan abinda ba laifi ba yasani dama komai daran dadewa zai kusanci Umaimah zai hudata yayi nutso cikin ni’imarta to meye laifinsa don yayi yanzun kodan batakai 18 ba shiyasa ake kallonsa a wani azzalumi to koma hakanne ai baikamata ayi masa irin wannan mummunar fassarar ba da tsattsauran hukunci irin haka yan Mata nawane ake musu aure da sha hudu sha biyar kuma su zauna da mazajensu mazansu suyi mu’amalar aure dasu harma suyi ciki su haihu saishi kawai saboda an tsaneshi zaa rabashi da matarsa akan wannan qaramin dalilin, kwantar da yaran yayi ya kwanta a gefensu Saida ya tabbatar da sunyi bacci sannan ya dauki wayarsa ya kira layin Umaimah a kashe yajishi cikin tashin hankali yace “kar dai itama wayar Hajiya ta qwace?”

 

Qara Kira yayi amma amsar dayace a kashe take miqewa yayi ya nufi dakinsa ya kwanta tare da cire komai na jikinsa wani mugun feeling yakeji amma bashi da inda zashi ya samu sauqi saboda haka yayita wasa da penis dinsa waiko zai samu ya fitar da sperm din ya samu sauqi amma a banza tunda yake baitaba yin release batare daya ratsa mace ba sai ranar da Umaimah tayi masa wasa da sandarsa matseta yayi sosai tsakanin cinyoyinsa jikinsa yana rawa mararsa tana wani mugun ciwo a wannan dare bai iya rintsawa ba sai bacci bayan sallar asuba tara ya tashi dake asabarce yayi wanka ya fito iya jiya kadai wahalar da yasha da dare ta baci duk ya fita daga hayyacinsa dama ga rama da yayi sai hanci da ido kawai.

 

A parlourn ya tarar da hakimar tasa zaune da rigar bacci a jikinta yaran suka taso da gudu suka rungumeshi suna fadin “Good morning sweet heart” murmushi yayi ya dagosu dukkansu yace “morning my kids kunyi sallah kuwa?” Maliha ce tace “da asuba mukayi Aunty ta sabar mana da tashin asuba” murmushin sa ya fadada yace “Allah Sarki Aunty Allah yayi Mata albarka daku da ita” suka amsa da “amin” Sadiya takai qololuwar qufula da watsin baqar sharar da yayi da ita ta lura duk abinda takeyi donya kulata kamar ma baya gani saboda haka ta zabura ta miqe tace “nida ba yar albarka ba a tsinemin mana aikin banza da wofi dadin abin ba uwar wanice ta haifamin yayan ba nina haifi abuna kuma wlh dakai da danginka duka sai kun gane kunci amanata idan ma ba tsoroba don Allah ka dawo da ita gdan nan mana banza ragon namiji kawai ashe ma iskancinka na qarya ne”

 

Sosai kalaman nata sun sosai zuciyarsa amma saiya dake saboda bayason biye Mata su zama mahaukata a gaban yaran hanyar kitchen ya nufa kawai yaji yaran sun zunduma wani ihu ya juyo da sauri yaga abin mamaki Sadiya ce dare dare akan Maliha tana jibgarta kamar jaka wani kukan kura yayi ya dira gaban Sadiya ya dauketa da wani irin mari daya sata kifiwa a qasa ta saki qara kafin ta ankara ya zare belt din jikin wandonsa ya fara jibgarta da gurin qarfen kamar Allah ya aikosa saida yayi mata tilis yaji ko ihun ta daina sannan ya qyaleta yana huci yaja hanun yaran da suketa kuka suma ya fice dasu a mota ya zubasu ya just cikin gdan ya dauko ATM card dinsa yaja motar a fusace ya fice daga gdan.

 

Kai tsaye gdansu ya nufa cikin saa daga Hajiya har Daddy da Umaiman suna parlour yaranne suka fara shiga Umaimah tayi wani tsalle ta rungumesu tana dariya tace “wayyohh yarana nayi missing dinku for long time” kuka sukeyi sosai suna qara shigewa jikinta binsu tarinqayi tana cajesu jikinsu duk yayi taruwar jini ta rungumesu ta fashe da kuka tace “waye
yayi muku dukannan Nihail wanne azzalumin ne ya dakarmin ku Allah ya isa tsakanina dashi koma wane” daidai lkcn ya shigo parlourn janye da trolly din kayan yaran idonsa qyar akan Umaimah da taketa rafzar kuka yaran suna tayata tanata zuba Allah ya isa suna amsawa da amin, ajiyar zuciya ya sauke me qarfi ya zauna kusa da Umaiman ya dago kanta shima idonsa taf da hawaye yace.

 

“Kinasonsu Babyn Uncle?” daga masa kai tayi da sauri ya sauke ajiyar zuciya idonsa cikin nata yace “nabar mikisu halak malak Babyn Uncle nasan bazasu taba kuka ba indai kina raye kuma bazanyi nadama ba nayi kyauta a inda ake buqatarta” miqewa yayi zai fita Hajiya ta qwalla masa kira ya tsaya cak tace “kadawo ka debi yayanka ka mayar dasu gurin uwarsu bazaka tafi ka dora mata wahala ba wacce ma tayi a baya ta isa Allah yabada lada” juyowa yayi idanunsa cikin na Umaimah data qarawa kukanta sauti tana qanqame da yaran yace “kiyi hqr Hajiya wlh Sadiya batada hankali zata iya kashesu akansu take hucce duk wani abu dake damun zuciyarta ta dakesu ta zagesu ta hanasu abinci yunwa harta fara kamasu don Allah kada kice aa Hajiya kiyimin wannan alfarmar plz” ya fada idanunsa na zubar da hawaye ba Umaimah ba ita kanta Hajiyan ta kadu da ganin hawayen nasa amma saita dake tace.

 

“Idanma kashesu zatayi ka kaisu ta kashesu aiba wani ya haifa matasu ba kuma uban waye yace uban nasu yayi abinda zaa hucce akan yayansa saboda haka Umaimah ba baiwar uwarka bace bata ubanka ba kabarta ma da ciwon abinda kayi mata maza ka bacemin da gani anan kaida tsummokaran yayanka kafin naci mutuncinka” cije lebansa yayi jikinsa na bari ya tako parlourn a matuqar fusace ya kai hanunsa zai rabata da yaran ta qanqamesu ta yanda babu me iya rabata dasu ran Hajiya ne ya qara baci ta daka mata tsawa tace “ki sakar masa yayansa yasan yanda zaiyi dasu ko kuma ki tashi ki bishi tunda ke bakisan ciwon kanki ba” cikin kuka ta miqe da Maliha a hanunta ta riqe hanun Nihal tace “na yarda da duk abinda da kika zaba mana Hajiya amma bazan taba yarda a rabani da yayana ba yayan da naci wahalarsu tun bansan kaina ba yayan da nakejin qaunarsu tana yawo a cikin jinina wlh Hajiya na amince zasubar miki gdanki kuma na aminci zan bishi mu tafi tare nasan bazanyi nadama ba haba Hajiya ku tausaya masa mana ya zaiyi da rainon yara da wanne zaiji”…….

 

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*

 

*🅱RILLIANT WRITERS* *ASSOCIATION* 🖊
( _Pens of freedom,home of exceptional and magnificent writers)_

 

*GIDAN UNCLE*
( _Love and romantic story_)

*SHORT AND TRUE LIFE STORY*

 

*MALLAKAR*
👇🏻
*FAUZIYYA TASI’U UMAR*
*®FAUZAH*

 

Wattpad👉🏻 realfauzah

 

[email protected]

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button