Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 29

Sponsored Links

TWENTY NINE*

 

Turo baki tayi tana bubbuga qafa tace “nidai Uncle ka kaini gdana banason komawa gdan Sa’ud jinina bai hadu da saurayinta ba” murmushi yayi yayi kissing lips dinta yace “to dama kina tunanin jininku zai hadu da wani namiji ne bayan ni?” kwantar da kanta tayi a qirjinsa tace “aa Amma ai akwai wanda kana ganinsa zakaji ya kwanta maka amma fa shi ina ganinsa nakejin zuciyana na tashi irin tashin da jiya ta rinqa yimin da kayimin release a bakina” dariya yayi sosai yace “haka zaki hqr kije ki jirani banason kaiki daya cikin gdajen mu zaa iya gane muna tare” miqewa tayi ta yafa mayafinta suka fito daidai lkcn da wannan mutumin shima ya fito yana riqe da hanunta tsayawa yayi ya zubawa Umaimah ido a fili yace “ tabarakallahu ahsanal kaliqin” da sauri Hameed ya juya sukayi ido biyu da mutumin yana qarewa matarsa kallo wani takaici ne ya rufeshi ya figi hanunta da sauri suka sauka mutumin yayi murmushi a fili yace “badan nasan fada da aljani ba riba ba wlh da sai naji abinda kakewa ihu jiya” baiyi tsammanin Hameed din zaiji ba amma sai yaga ya tsaya ya rungomota jikinsa ya dago idanunsa da suka kada sukayi jawur yace.

Related Articles

 

“To ko zaka gwadane” saurin juya baya Alhn yayi cike da borin kunya ya fara wayar qarya ganin hakan yasashi jan hanunta suka sauka zuwa downstairs saida ya fita ya cillata mota ya kulle sannan ya juya yakai musu key dinsu ya juya ya koma ya bude motar ya shiga yana huci kamar zai kama da wuta shi adole an kallan masa mata har wani dan iska ya yaba, taka kallon yanda yake cika yana batsewa tayi banza dashi don tasan halinta tun kafin yanzun idan yana fushi akayi masa mgn yanzun zai huce akanka.

 

Saida suka isa unguwar su Sa’ud din sannan ya dago ya kalleta yace “idan kin shiga ki kiramin Sa’ud din amsa masa tayi da “to” sannan ta daga kanta tayi kissing kuncinsa dole yayi murmushi itama tayi ya ruqo hanunta yace “ina kishinki My heart don Allah ki kulamin da kanki kafin na dawo nayi alqawarin bazaki kuma kwana a gdannan ba” daga masa kai tayi ya dora lips dinsa saman nata ya tsotsa kadan sannan ya saketa ta fita yabi bayanta da kallo yana jawa Alhajin daya yaba masa Mata Allah ya isa bata jima ba ta fito ta qaraso tace “tace ka iso Uncle” baija ba ya fito ya kama hanunta suka shiga ciki a parlourn suka tarar da ita ita da Anwar dinta tana kwance a cinyarsa bai damu da yanayinsu ba ya zauna Sa’ud ta miqe suka gaisa ya dubi Anwar din yace “amanar matata zan baku zuwa dare sannan ina neman gda wanda ya danfi wannan kadan zan siya amma daga yanzu zuwa dare saboda banason barin iyalina a sake ba iyakar account da email kawai yan Yahoo suke barna ba harda akan mata”

 

Ba Sa’ud da Anwar ba hatta Umaimah saida tayi dariya ta shige jikinsa tana tura hanunta cikin yar shirt din jikinsa tana qoqarin shafo qirjinsa da sauri ya riqe hanunta yana murmushi tare da kanne mata ido miqewa sukayi a tare ta rakashi gurin motarsa ya bude ya shiga ya bude dashboard ya zaro raffers ta dari bibiyu ya bata yace “ko zaki buqaci wani abu kafin na dawo” karba tayi ta juya ciki shikuma daidai lkcn Anwar ya fito ya shiga motar suka fita tare tana komawa Sa’ud tayo kanta da bala’i tana cewa “kukam kun shiga uku keda mijinkin nan Umaimah yanzu to me kikayi masa da kika bisa?”
Tureta tayi tace “ni don Allah karki dameni me kike tunanin zanyi masa bayan dadi da mukaje mukaji” dariya Sa’ud tayi sosai tace “Allah na yarda rayuwar nan ta duniya babu abinda bazai wucce b yanzun dai gashi har kin saba da Uncle Hameed saura ki fara nemansa da kanki”

 

Numfashi ta sauke tace “ban sababa Sa’ud zan dade ban saba da Uncle ba yau din ma da kika ganni normal don bai shiga bane wasa mukayi har buqatarsa ta biya kuma kinsan wani tashin hankali wai ya saki Aunty Sadiya kuma wai gda zai nemamin yayita qwaquleni inason Uncle fiye da tunaninki Sa’ud amma jarabarsa tsoro take bani sosai”
Murmushi tayi tace “karki damu an kawo miki maganin nan daga Niger zan baki ki fara amfani dashi shane da fresh milk kullum sau uku wlh idan kika juri shan maganin nan sai kin manta da wata wahala da kikesha a hanun Hameed zaki dauke kayansa ko wanne iri ne ke bari ma kiji wata mgn idan akai wasa ma sai ya rinqa gudu”

 

Dariya sukayi tare suka rungume juna tace “amma naji dadi sosai zan nunawa Uncle nima jaruma ce yanda yake sani kuka nima saina sanyashi…” suka kuma kwashewa da dariya ta juya ta shiga dakin ta kwanta tace “wlh bacci nakeji jiya banyi baccin kirki ba” da haka bacci ta dauketa ta jima tana baccinta kafin taji ana shafata da sauri ta bude idonta tayi ajiyar zuciya ganin Hameed ne tace “amma ka tsoratani sosai Uncle” kwanciya yayi a gefenta yace “da Baby na yananan da sai nace shine yake saki bacci Sa’ud tace tunda muka dawo kike bacci wani ma sai yace wani abu nayi miki”
Tashi tayi ta zauna tana gyara rigar jikinta inda shikuma ya zubawa qirjinta ido yana lasar bakinsa yace “am na sama mana gda anan bayan su Sa’ud harma naje banki na ciro kudin na biya yanzu nayima masu shirya mana gdajenmu waya nace suzo su shirya mana shi kafin magrib amma ki tashi kici abinci banason zamanki da yunwa koda yake Sa’ud tace ni kikeson ci ko?”

 

Sunkuyar da kanta tayi tana murmushi shima murmushin yayi ya dauko ledar daya shigo da ita yace “nasan kinason shawarma shiyasa na tsaya na siyo miki ki tashi kici” miqewa tayi ta nufi bathroom tayi brush ta dawo ta zauna ya rinqa bata abaki tanaci tana murmushi shima yana murmushi har saida yaga ta qoshi sannan ya miqe yace bari naje gdan kada suzo su tarar bananan” batayi masa mgn ba har ya fita ta miqe ta fito parlourn Sa’ud batanan sai Anwar shi daya juyawa tayi zata koma dakin yace “am bakiji ba” tsayawa tayi tana jiran taji me zaice amma sai taji ya fara kame² “ehmm dama murna zanyi miki kin mori miji shima ya more mata kunyi kala sosai kamar dama dan juna aka halicceku” murmushin takaici tayi amma a fili sai tace “hakanne ma mgnrka danni aka haliccesa nima saboda dashi kadai aka halicce ni dan uwana ne jinina”

 

Tana fadin haka ta juya ta shige dakin daidai lkcn Sa’ud ta fito daga dakinta ta dubeshi tace “zamuje gdan mu gani anjima idan Uncle din ya dawo” daga mata kai kawai yayi saboda wani irin yanayi da yakeji game da qawar tata har dabara yaso yayima Hameed akan ya barta anan basai ya siya wani gda ba amma fir yaqi qarshe ma yace matarsa tana da muhimmanci a gareshi bazai iya nesa da ita ba dole ya qyaleshi gudun kada ya dauki wani abu a ransa.
Uncle bai dawo gdan ba sai biyar yazo yace dasu suzo suje an gama hada gdan motarsu daban ita dashi itama Sa’ud ita da Anwar dinta suka nufi gdan unguwar har tafi tasu Sa’ud kyau da manyan gdaje gdane dan matsakaici flat me kyau an qawatashi da flowers masu kyau ga wuta sosai haske ya kewaye ko ina fita yayi ya bude qofar ya shiga da motarsa sukuma sukayi parking a waje suka fito tana qarewa gdan kallon yayi mata kyau sosai, matsowa yayi gabanta yace “yayi miki ko a canza wani?” Murmushi tayi tace “nikam baiyi min ba amma kuma kaida ka zabeshi kayimin” dariya sukayi dukkansu ya hadata da jikinsa yace “kece kika zama haskena kikejana duk inda kikeso shiyasa mukayima juna” kissing hanunsa tayi suka nufi cikin gdan ya bude qofar parlourn suka shiga.

 

Suna shiga ta zube a parlourn saman kujera tana mayar da numfashi tana kallon parlourn tana murmushi tace “wow! Uncle tsarin parlourn yayi kyau sosai” zama yayi a kusa da ita yace “baikai meshi kyau ba” murmushi tayi ta lakace masa hanci, Sa’ud basu wani jima ba sukayi musu sallama bayan ta bawa Umaimah magungunan tayi mata bayanin su suka fice saida suka rakasu suka hau mota sannan suka juyo suna shigowa ya ruqo hanunta yace “ya tsaya ko?” Ta gane me yake nufi amma sai ta nuna masa bata gane ba ta hanyar cemasa “mefah?” Shiru yayi mata batare daya bata amsar suka koma ciki ya zube a kujera yace “inajin yunwa sosai wifey nafi sati bana iyacin abinci wlh ki taimaka min ki bani wani abu naci”

 

Miqewa tayi ta shiga kitchen din tana bude lokokin da kayan dake ciki komai sabone babu wani abu da yake tsoho girgiza kai tayi tana tausayawa Yayan nata ga siyan gda ga zuba kayan amfanin gda duk a rana daya lallai ba qaramin girgiza tattalin arziqinsa yayi ba haka ta rinqa aikin a sanyaye wannan wanne irin so sukeyiwa junansu ne?
Tambayar data yiwa kanta kenan wadda bata da amsarta hakanan ta gama jallop din taliyar ta wadatata da naman kaji da ganinta zatayi dadi ta dauka ta fito ta ajiye masa a gabansa saboda tasan yanda ya baje a kan center carpet din zaiyi wahala ya miqe yaje dinning din miqewa yayi daga kwanciyar ya zauna itama zama tayi bayan ta kawo masa lemun data dauko a fregde tasan shi komai yafison naturals amma yau bata samu damar yi masa ba saboda dare yayi kuma wasu abubuwan duk babu a gdan.

 

Shagwabe mata fuska yayi yana nuna mata abincin tayi murmushi tace “nikam kaci da kanka Uncle…” rufe mata baki yayi da naman ta fara ture hanunsa tana dariya shima dariyar yayi suka faracin abincin ya kalleta yace “kinsan irin wahalar da nasha lkcn da baki da lfyr nan Baby wlh saida nayi kamar zan mutu bana iya jure rashinki ko kadan”……

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*
[1/17, 9:24 AM] UMMUH HAIRAN CE…✍🏻: *GIDAN UNCLE*

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button