Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 58

Sponsored Links

Tureshi tayi ta miqe zata shiga bathroom ya ruqota ya hadata da qirjinsa ya matse yana shinshinar qamshin jikinta yana shafa weast dinta, tureshi tayi da sauri ta fada bathroom ta kulle ya tayi zamanta a ciki ta dora kukanta dags inda ta tsaya kuka me gunji da shassheqa tana dafe da kanta.

 

Matsawa yayi ya kasa kunnensa a jikin qofar dake Allah ya hore masa jin sauti kamar maciji gabansa ya fadi sosai yace “ya salam bloody meye yayi zafi da safennan zaki karya da kuka don girma Allah ki bude qofar nan wlh tallahi banyi komai da tsinanniyar matar can ba ki fito ki gani na rantse da Allah bazan taba hadaki da wata mace a zuciyata ba Umaimah wlh ko da Salma take wai a matsayin aurena take bazan iya hada jiki da ita ba qwanqwaminta nakeji jiya har amai nayi data matso jikina”

Related Articles

 

Ajiyar zuciya tayi saboda iyakar saninta da Hameed ba maqaryaci bane idan yayi kawai zaice yayi idan baiyi ba kuwa to ko duniya zata hade zai tsaya akan gskyrsa, babu kunya ta bude qofar ya bude mata hanunsa ta fada jikinsa tana murmushi me hade da kuka tace “da gaske bloody wayyoh naji dadi sosai wlh jiya banyi bacci ba Ina tunanin kanacan kana….” Rufe mata baki yayi yace “ kada ki batamin rai bloody na lura jarabata tafi qarfi idan ina tare dake kamar yanda kike cikamin muradi nayi miki alqawarin nima zan cika miki muradi Bloody farin cikinki shine nawa bazan taba kasa cika miki buri ba nayi miki alqawarin kare miki kaina da yarinyarki takice ke kadai babu wadda zata sake dandana miki ita saida amincewarki”

 

Dariya tayi tace “naji dadi sosai jinina wlh ina kishinka bantaba sanin cewa inasonka kuma Ina muradinka ba sai jiya amma kuma ta tayaya zaku zauna a haka?” Rufe mata baki yayi yace “nidai burina ki yarda dani kuma ki bani hadin kai ki tayani da addu’a Allah ya bani ikon cinye jarabawarsa wlh Umaimah idan ina kallon fuskar Salma ji nakeyi kamar na mutu na huta” janye jikinta tayi ta koma ta zauna ya matso kusa da ita ya tsugunna a qasanta ya dago fuskarta ya kashe mata ido yace “a bani breakfast din da aka saba bani kullum” kallonsa tayi da sauri ta daure fuska yayi dariya yace “wasa nakeyi miki nima inason babyna yayi qwari sosai kar naje nayi mana asararsa gara Shurafah ta samu qani itama” yana fadin hakan yana dora hanunsa a boobs dinta yana qoqarin zame hanun rigar baccinta ya fito da qosasshen breast dinta ya damqa a hanunsa yayi murmushi a ransa yace “nida nake da wannan me zanyi da waccan fatar da babu tsoka a cikinta ni anyama kuwa tanada nono jaka da ita” a fili kuwa ajiyar zuciya ya sauke ya matsashi sosai ya kawo ruwa fari tas ya bude bakinsa ya matsa a ciki ya wani lumshe idonsa tare da bude hancinsa yayi saurin kamawa ya fara tsotsa sai ya bari ya tarashi sosai a bakinsa sannan ya hadiye yanajin gardinsa har cikin bargonsa yana qara matsawa a nutse jin yana neman qarar mata da ruwan nono ne yasata janyewa a hankali tana sauke ajiyar zuciya tace.

 

“Bloody Shurafah fa batasha ba kada ka shanye” sake kama dayan yayi ya matsashi idonsa a lumshe yakai bakinsa shima ya farasha yana wani irin nishi yana tsotsa kamar yanda yaran sukeyi da harshensa saida yaji ruwan yayi qasa sannan yayi ajiyar numfashi ya dora kansa a qirjinta yasa hanunsa ya harde weast dinta yana hada uban gumi bude bakinsa yayi cikin wata sassanyar murya yace “babu abincin da yakai ruwan nononki dadi a bakina da cikina qoshi nakeyi sosai idan nasha shi komai kikeso zan baki kici nikuma naci a jikinki”

 

Kallonsa tayi da sexy eyes dinta tace “Shurafah fah kuma?” Dagowa yayi ya mayar da ita ya kwantar da ita yabita ya danne yace “ai dama ba dole bane tasha nononki kuma ma ai tasha ta qoshi tunda tasha na wata shidda harda qarin wata daya da kwanaki” yana fadin haka ya dora bakinsa a bakinta ya wani lumshe ido kayy Hameed ya kai jarababbe har wani qara tura harshensasa yakeyi cikin bakinta yana wani gwama numfashi kukan Shurafah ne yasashi janye bakinsa daga nata yace.

 

“Oh gud lovely banso kika tashi ba wlh miqewa yayi ya fita yana hada hanya ya nufi dakinsa ya canza kayansa ya fito ya shiga kitchen ya fara hada musu abin karyawa yana gamawa ya jera a dinning ya sake haurawa saman ya tarar tayi wanka ta shirya cikin wata doguwar riga kwalliyarta simple kyawunta da quruciyarta ya qara fitowa sosai yayi murmushi ya zuba mata ita ta fara kada jikinta a hankali yayi saurin cafewa da cewa “wayake rabada da danginsa in garinga akwai kusa, maiqo yafi tara kwarkwasa karna biki nasha qasa!! Sone damara tacin gasa da yabonki nahau bisa!!! na qwalla Kira ki amsamin!!! sirrin dika zaki kodamin!!! sone ya taban ki dafamin!!! duk inda naje ki dafamin ki kiran da ma’ambaci!!!!….”

 

Rawa takeyi masa sosai cikin qwarewa da iyawa yana kallonta yanajin wani nishadi a ransa ta amshe ta fara rera nata baitin “shiqar daka sirrine gashi, kai zambi adon gani! kunji mai maka qorafin qyashi,burinshi na dau wani!! ya tari baru bara nadau dashi, sone ya zamo jini!!! ganawa da baa kusheshi, duk inda naje na nunashi, an yarda da bani canzashi,ango yake nina nunashi girkin bana shi yaci!!!….” Wani ihu sukayi tare suka rungume juna suna dariya suka zube a qasa itama Shurafah dariyar take ta tako cikin tafiyarta ta koyo ta fada jikin iyayen nata…..

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*
[1/29, 7:35 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍🏻: *GU*

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button