Hariji Book 1Hausa Novels

Hariji Book 1 Page 13-14

Sponsored Links

Free page 13&14

*Alheri writers Asso.*

By…Oum Aphnan

Related Articles

 

Suna kaiwa bakin ƙofar ɗaki,ya saka sawinsa zai shiga ɗakin baba,dake leƙensu ta saƙon ƙyaure ta ƙwallawa bellon kira,Waigowa yayi da sauri ya buɗe bakinsa zai amsa kennan, ta saka hannunta ta damtse masa baki ta hankaɗasa gaba ɗaya,cikin ɗakin ta mayarda ƙofar bummm,ta rufe

Waigowa yayi ya kalleta “me kenan haka uwale?”
“Haaah ya kuwa? Taci lokacinta yanzu kuwa lokacina ne”
Tana magana tana kwance zaninta ,dama bakomai a jikinta daga ita sai ɗaurin ƙirji sai hijab da ta saka .

Zuwa tayi ta faɗa jikinsa tana shafa masa gashin gemu ,tana amfani da halshenta tana lashe ƙasan maƙolloton wuyarsa ,a take tsikar jikin sa ya fara tashi ,haɗe bakinta waje ɗaya tayi,sannan ta ɗaura akan *Adam’s apple* ɗinsa ta fara tsotso ,cikin passion ,tana mommotsa gefen wuyarsa tana wasa da hannuwarta a ƙasan ƙeyarsa .

A gigice ya tallabota sosai ,ya fara lalubo na shanunta yina matsawa a hankula ,Da sauri yike noƙe wuyarsa saboda waiwayi da maƙollotansa ke masa yina up and down.

Murmushin jin daɗi tayi ,yanda taga ya fara amsa tayinta kuma ya manta da kiransa d baba tayi.

Sosai suke murzan jikin junansu ,a yanda suke a ƙasan ledar tsakar ɗakin ,haka ta kwanta ya fara cinta bil haƙƙi….

Kafin safe saida sukayi round biyar ,in sun huta ayi barci ,cikin barcinsa haka zaiji tana lalubar 🍌 ɗinsa ,in yayi kamar zai kanne saidai yaji tana tsotseshi da baki,dole zai daɗa yi mata ko ta barsa yayi barci,amma suna barci bata awa biyu zata sake farkawa…

Lokacin sallan subahi,sunajin baba ,tana ta ƴan tarinta irin na tsoffi tana Alwala ,sukuma sunajan aiki,jin shiru bai buɗo ƙofa ya tafi masallaci ba ,yasa tazo ta fara ƙwanƙwaso masu ƙofa…

A ciki ciki tayi tsaki ,ta kewaye hannunta akan ƙugunsa tana shafa saman maransa ,haɓarta akan kafaɗarsa…

A sanyaye yace “Babaaa,Antashi?”
“Allah ya tashemu,dama naga baku buɗe ƙofa bane har an shiga masallaci”
“To mun gode”

Ta juya ta shige ɗaki tana ƙananun ƙorafi,a ranta

Bello motsawa da ƙafarsa yayi yinason miƙewa

“My belloti loveeeee”ta faɗa cikin sigar kirsa da kashewa ɗa namiji jijiyoyin jiki.
Can ƙasan maƙoshi ya furta “umm”

“Belloti zan shaaa🍌”

Bakinsa rawa ya kamayi yina son fita masallaci amma uwale ta kanainayesa “bari to inje sallah”

A shagwaɓe tace “belloti sai fa kaje wanka ,to mu ɗanyi sau ɗaya ,sai kayi wankan gabaɗaya

***
*ƙarfe takwas da Arbain da biyar*

Fitowa ɗakin yayi da gudu da rigarsa saɓe a kafaɗa ,yina jan ƙugun wandon sa bai tsaya gyara zariyar ba…
Janyosa takeson yi amma yina ƙoƙarin ficewa

“Don allah bello”
“Inkin isah inci wuta yau a ɗakin hausi zan kwana ai kin cinye ranarki,kuma kin amince in na maki sau ɗaya zaki barni inje to meye kikeson maida bara bana???”

“Wayyo allah ai ita hausin ta barmun,to ni ban yarda ba,ya faɗa yina zare mata ido…

Duk fitowa sukayi suna kallon ikon allah

To sakarshi muguwa,allah ya yaye mana masifa ” cewar baba tana zare mata ido

Sassauta hannunta tayi akan bakin wandonsa data cikuikuyo,tana ɗan jin nauyinta

“Kaikuma zo ka wuce soloɓiyo”
Sunkuyar da kai yayi ya wuce ɗakin hausi.

“Karka shiga bello,wallahi kana shiga saina ƙona gidan nan,tunda ba ranar ta bane”

“Kika gamin almura! Wuce ka shige in gani,dama jiya sarai na ƙwafeki a raina ,baƙar daga wato ke so kike ki rabashi dani uwarsa ko?”
**
Hijabinta ta ɗauka daga ƙyauren ɗakinta tayi hanyar ƙofar gida, da gudu tana zubar da hawaye ,tana ƙissimawa a ranta gayican bello na kan hausi , fetur ɗin ɗari biyu taje ta siyo a gurin ƴan bunburutu .

Tana dawowa ta ɗauko ashana ta fara shesheƙawa duk garukan gidan har ɗakin babaaa

“Yau saidai duk mu,mutu har ke da kika goye bayansa”

Salati babaa ta saki ta ɗaura hannu akai tana kururuwar neman agaji gurin maƙwafta,ganin an fara bunbuntowa yasa ta ƙyasta ashanan ta cilla ta windon ɗakin hausin…

Da gudu bello da hausin suka fito dukkansu tsirara,sai zanin gadoda sike ja ,suna rufe tsaraicinsu

A take wuta ya 6arke ,kujera ɗan tsugunu ta samu ta aje can ta wajen zaure ta ɗaura ƙafa ɗaya kan ɗaya tana kallo wuta na tashi.

Da ƙyar aka iya taran wutar aka karkashe…
Dukan uwale aka somayi ,saidai a take bello tausayinta ya tsirgu a ran sa.
“Allah sarki sanadiyyar kishina ne ya kaita da aikata wannan abun bisa rashin dogon tunani,ku ƙyaleta ni zan hukunci da kaina”

“Awww,bello abunda tsinanniyar yarinyar nan tayi maka batagani ba? To wallahi yau yau saika fice mun a gida da duk matanka ,kafin cikin dare ta banka mana wuta ,infarka in ganni ina amsa tambayoyin mala’iku…

*Paid book @ regular #200 vip #400 via 7782217014,muhammed hassana ,fcmb …..or mtn card tru 09065990265*

Sanadiyyar koran da babaa tayi masu yasa bello neman gidan haya kenan ,ya kuma rarraba masu gidaje,saidai duk wainnan tsirfofin na uwale bai taɓa ɗaga masa hankali ba sai yau ,da yaga tana neman guntile masa Alhajin sa🍌gabaɗaya

Sharce zufa yayi tunawa da wa’innnan incidence ɗin dama sauran.Atake ,yafara ƙwallawa wata nurse kira
“Nurse ɗan yimun fifita don allah ,kuma a ƙarawa asibitin nan tsaro,inma da hali a kira ƴan kwana kwana,duba da yuwuwar gobara a cikin Asibitin nan….
_Typing ✍🏾_

 

*HARIJI*
(Original Romantic love story)

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button