Hausa NovelsJarabta Hausa Novel

Jarabta 53

Sponsored Links

Ihu yake yana kiran Dr tareda danna alarm din gefen bed nakiran Doctors, hakan yasa Abba yana ganin Doctors din sunzo zasu wuce dawayan su nurses suna gudu yabisu hankali atashe suka shiga dakin…
Wani irin mugun rawa da jijjiga jikinta keyi tana kallon sama idanunta na kakkafewa tawani irin bankarewa dan kumfa kumfa na fitowa daga gefen bakinta ta rike zanin gadon gam, riketa gam Khaleel yayi yana wani irin ihu “Islam-Islam stay with me” yanda yaga jikinta ko ina narawa tana wani irin mimmikewa yasa yafara “innalillahi wa innalillahi raji’un, innalillahi wa innalillahi raji’un, Allahumma ajirni fi musibati” harda gudu Doctors da nurses din suka karaso wajen gadon da sauri wani babban Dr dan tsoho nema ya kalli wata Nurse yace “kunna Defibrillator, her heart is over racing” handglove ya dauka daga gefen gadon yasa da sauri yadau paddles din defibrillator ya rike yay robbing dinsu together sanan yadaura akan kirjin Islam dake kakkarwa yay ihu yace “clear” kaman electric shock wani irin bangarewa Islam tayi sanan takara komawa kan gadon bam, cirewa yay yana kallon machine din yana reading abunda yake nunawa sanan yakara putting dinsu together ya daura akan chest dinta yay shouting “clear” kara bangakarewa tayi tayo sama sanan takoma kan gadon idanunta na kukkulewa wani irin kara machine din yafara “diiiiiii
, din, din, din, din” ahankali Khaleel yafara komawa da baya da baya yana kallon fuskarta yana dafa bango, sama sama yakejin Dr yana “cewa one more time we can’t loose her” dumm yaji kunenshi yayi sanan ya dauke, ganinshi yay duhu, yay baki, chan sama sama kaman daga nesa yaji machine din yay kara sosai sanan kuma shiru, sama sama yaji likitocin suna “we are loosing her.. Time of de… ” dip yaji kunenshi ya dauke yadena jin komai idanunshi suka rufe ruf.

Good morning lovelies 😍
[6/23, 11:35 PM] Maman Jedda: *JARABTA*

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button