Hausa NovelsTayi Min Kankanta Hausa Novel

Tayi Min kankanta 30

Sponsored Links

30*

Duk yadda zahra taso daurewa seda ta tsorata da ganin bananar tashi,dan haka a tsorace ta dire daga kan gadon,batai wata wata ba ta falla da gudu zuwa nata ɗakin tana haki,

Kulle ƙofarta tayi ta zauna gefen gado tana ware idanu,

Related Articles

Hammad dafe kanshi yayi ya runtse ido wasu hawaye masu zafi suna biyo fuskarshi,rasa inda zesa rayuwarshi yayi,da ƙyar ya diro daga gadon ya rarrafa zuwa toilet.

Sakarwa kanshi ruwan sanyi yayi,yana tsugunne,ya jima a haka kamun ya samu saida.

Wanka yayi,ya fito da ƙyar daga toilet,ɗin sabida rawar sanyin da yake.

Shiryawa yayi yasa kaya,sannan ya fesa turare me ƙamshi ya koma kan doguwar kujera ya kwanta ya dafe kanshi ya faɗa duniyar tunani,

“me yasa zahra ta sauya,kode zata iya ɗaukar lalurata ne yanzu yasa takemin haka,kai bazata iyaba wani sashi na zuciyarshi ya shaida masa”haka yay ta neman mafita ya rasa.

Acan ɗakin zahra husna ce ta kirata a waya,cikin zaƙuwa zahra ta ɗaga ko gaisawa basu yiba zahra tace”Husna,nifa tsoro nake ji,ɗazu yaya birkice min yayi,karfa yaje ya turmusheni ta ƙarfi,ko de in dena ne”ta faɗi tana waigen ƙofa.

“kedai anyi sakaraya,to meye na tsoro,ay sakin jikin ki zakiyi dashi ki nuna masa bakisan komaiba ke yarinya ce,har se ya gane kurensa kidena ma jin tsoron komai ki saki jikinki,haba sekace ba ɗalibata ba”cewar husna tana dariya.
Nan ta ƙarawa zahra bita wanda hakan ya cire tsoron dake cikin ranta,sukai sallama ta ajiye wayar.

Ajiyar zuciya ta saki me nauyi,sannan ta faɗa tunani”inde ba hauka husna take ba,taya wannan zabgegen kulkin na yaya ze samu gurin shiga ajikina?a ina gun zamansa yake?,kai wasa take,dan wannan ko abincine matuƙar ka cinyeshi duka kai kaɗai kaci na Allah ya isa”🤣

Haka ta gama tunaninta ta faɗa toilet tayi wanka,ta fito ta kimtsa kanta cikin riga da wando,rigar ƙirjinta kawai ta rufe,shima saman boobs ɗinta duk awaje yake,ko bra bata saka ba, yayinda cibiyarta ke waje,se wani wando dede cinya, ta kama gashin kanta,sannan ta sake feshe jikinta da turare.

Fitowa tayi ta nufi ɗakinshi,cikin takun isa da ƙasaita.tana kaɗa jikinta.

Jin anturo kofar ɗakinne yasa hammad ya ɗago idonshi ya saukesu akan zahra.

maida ƙofar tayi ta rufe sannan ta jingina bayanta da murfin ƙofar,ta fara wasa da hannayenta.

A hankali,ya miƙe,jikinshi har rawa yake ya isa gareta,yana binta da kallon shaawa,hannunta ya riƙo da sauri ta ɗago ido tana kallonshi,ta langaɓar da kai gefe,tace cikin shagwaɓa”yaya kayi haƙuri kasani ayki naƙi yima,tsoro naji ne naga yana motsi”ta faɗi cikim shirin yin kuka.

tunda ta fara maganar,yake kallon bakinta,gamida boobs ɗinta da kusan rabinsu a waje suke,sosai hankalinshi yatafi kansu. bakinta ya nufa da bakinshi,da sauri ta kauda kanta gefe,ƙureta yayi da ido,yace a sanyaye”bazaki bani ba?”

Shuru tayi tana kallonshi,duk se taji nauyinshi ya kamata,girgiza kanta tayi ta sunkuyar da kai.

Haɓarta ya kamo,ya ɗora bakinshi akan nata,sannan yace”in sha?”
Lumshe ido tayi sannan ta gyaɗa masa kai.

Sosai ya tsotsi bakin nata seda yaji yasamu gamsuwa,sannan ya saketa.

Ƙasa tayi da kanta,tana sosa ƙeya,cikin jin kunya tace”kazo kaci abinci”ta juya zata fita,da sauri ya kamo hannunta,jin an ruƙota ne yasa ta juyo,rungumeta yayi sosai ajikinshi,ya raɗa mata”baby kinyi kyau,pls ki saki jikinki mu zauna kamar da”ya faɗi yana kwance maɗaurin rigarta .

Cikin sauƙi ya cire rigar, yayi wurgi da ita,baya yaja dan yaji daɗin ganinta,da kyau.

Zahra da sauri ta shige bayan labule tana faɗin”yaya ka bani rigata,kaji kaga boobs ɗina duk a waje suke,kuma in bansa rigaba ƙaiƙayi sukemin pls”

Yar da rigar yayi sannan,ya taka zuwa inda ta ɓoyen,buɗe labulen,yayi ayko idonshi ya faɗa kan boobs ɗin nata, a hankali yakai hannunshi kan su,sosai zahra taji wani daɗi ya ratsata,amma bata nuna ma,sema ɗan ƙara turosu gaba da tayi tace a shagwabe “kagani ko yaya,Allah har ɗan kumburowa suke fa,kaban rigar nasa”.

Ko jinta bayayi,illa kamota yayi ya jata zuwa kan kujera,kwantar da ita yayi akai sannan ya ɗan tsuguna gefen boobs ɗin nata,ya ɗora bakinshi akai,ya fara sucking ɗinsu.

Jiki da jini zahra ta kasa kwace kanta a hannun shi,sosai yake tsotse boobs ɗin yadda ranshi keso.

Zahra jin hankalinta ze gushe ne yasa ta rushe mishi da kuka,a hankali ya ɗago yana kallonta, cikin kukan tace”banaso yaya kadena don Allah” ta faɗi tana kuka.

Ƙyaleta yayi badan beso ba,ya mayar mata da rigarta,ya miƙar da ita suka wuce falon.

Tunda daga wannan ranar zahra ta dena yawan zama inda yake,dan ita tsoro yake bata yanzi.

 

Muje zuwa

 

Surbajo for life.
[1/6, 10:15 AM] Zahra Surbajo: 🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀
*TAYI MIN ƘANƘANTA*
🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀🎀

*Zahra Surbajo*

*To sabon sauyi acikin tafiya,😊akwai sabon novels ɗina dazan saki wata me kamawa in muna da rai da lafiya,sunan shi SHIMFIƊAR AURENA na kuɗi ne duk meso ze iya turo kuɗinsa tun yanzu naira 500 kacal,update biyu arana,safe da dare,insha Allahu, ku biya ku karanta daga jin sunan kunsan zaa ɓata hankalin dare,ga wanda yasan hannun surbajo yasan bazata bashi kunya ba karku bari abaku labari,SHIMFIƊAR AURENA,littafine daze kerewa kowanne,novel nawa,akwai tarin sirrika da magunguna acikinsa,dazasu fito da kimarki ta mace,sannan ga sirrin riƙe miji da ƴan uwansa,an baje kolin basira acikinsa,kisiya ki biya ki karanta,wannan soyayyar da akewa surbajo to afito a nuna ta akan SHIMFIƊAR AURENA,500 ne kacal*

*Zahra muhammed Nasir 2084024749 UBA*

*Whatsapp 07044600044 aturo shaidar biyan ta nan*

*Note bana adding a group kuma bana turo book pc in zaki shekara kina tambayar ɗaya daga ciki ba wanda zaki samu daga gareni,na jima ina faɗin banayi amma anki a fahimta,in baayiba kuce anyi wulakanci,*

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button