Gidan Uncle Hausa NovelHausa Novels

Gidan Uncle 53

Sponsored Links

Hadata ya fara qoqarin yi da jikinsa amma taqi yarda ta rinqa tureshi tana dukansa ta ko Ina tana mgn cikin yarensu tana fadin “ka sakeni Hameed ka sakeni na gaji da zalincinka Hameed nagaji dayi maka biyayya kana cutar dani Hameed ka sawwaqemin wannan masifaffen auren naka na tsaneka Hameed bazan iya cigaba da rayuwa dakai ba cikin wannan rayuwar da komai nayi maka ban iyaba baka yabawa bare na burgeka wlh Hameed nagaji da zama dakai ko ka sakeni ko kada ka sakeni sai nabar maka gdanka bazan yarda hqrna da kawaicina da kuma rashin gatana yasa ka debomin masifa ka kawomin ba Ina baka isa ba Hameed koda kuwa kai kadai ka saura namiji a duniya wlh yau saika sakeni idan ba hakaba zan baka mamaki mamakin da bazaka samu damar yinsa a duniya ba”

 

Sassauta murya tayi tayi qasa ta zame ta zauna tare da riqe qafafun sa ta dago ta kalli cikin idonsa daya kada yayi jajur saboda zafi da radadin kalamanta tace “Abdulhameed pls daivoce me” qwace qafarsa yayi ya juya zai fita zuciyarsa tana tafasa ta miqe a mugun guje ta datse qofar tare da zare mukullin tayi saurin danna mata sabon password juyo kamar zautacciya tayi jifa da hijjabin jikinta tayo kansa ta shaqeshi ta jijjigashi da qarfin dabai taba sanin tanada shi ba tace.

Related Articles

 

“Billahil lazi La’ilaha illah huwa fitar daga dakin nan baka bani cikakkiyar amsar da nake so daga gareka ba daidai yake da yankewar numfashi a jikinka dan wlh saina zama ajalinka a gdannan Abdulhameed da hanuna zan kasheka na kashe banza jahili mara amfani a duniya ta kuma butulu da baya taba hangen tarin alkhairaina a gareshi kullum burinsa ya cutar dani Hameed baka isa ka kasheni da baqin cikin kaba wlh qarya kake azzalu….”

 

Bai iya barinta ta qarasa tsauraran kalamanta gareshi ba ya sauke mata wasu kyawawan maruka guda uku a fuskarta tayi baya a gigice tare da dafe kumatun ta tace “kutmar uba nika mara Hameed?” Kafin ya ankara yaji saukar wani abu qwal ga goshinsa ya dafe gurin da sauri ta kuma jefoshi da kwalbar turare itama ta sameshi a goshin nasa ta qara jefoshi da wata ya goce da sauri tare da dafe gurin da jinin yake zuba yama rasa meya ya kamata yayi mata saboda ya lura da gaske take kasheshi zatayi a yau din shikuma yayiwa zuciyarsa alqawarin duk rintsi bazai saketa ba sake nufoshi tayi cikin bushewar zuciya dauki wani dan qaramin table din glass zata buga masa ya riqe da sauri tare da hada hannuwanta a cikin nasa yace.

 

“Kee Umaimah baki da hankali ne meye yake damunki….” ta katseshi da sauri da cewa “duk ma me zakace ka fada a yau dai baka isa ka rintsaba idan bakayimin abinda nakeso ba na tsaneka! na tsaneka!! na tsaneka Hameed ka sakeni kawai ka huta nima na huta aure ne na gamashi dakai dama ka fadamin nayi gangancin dawowa rayuwarka Hameed…” daqyar ya samu nasarar hadata da jikinsa zuciyarsa tana bugawa da qarfi ko lkcn da ya auri Umaimah haukan Sadiya baikai na Umaimah Umaimah ba a lura da gaske Umaimah takeyi kasheshi zatayi.

 

Qanqameta yayi a jikinsa yanajin sabon sonta da tausayinta na kwarara a zuciyarsa ya rasa meyasa ya dage akan auran Salma har yana fito na fito da iyayensa akanta ya rasa meye yake damunsa shidai Allah ya sani ma baitabajin son Salma a ransa ba amma yanajin I bai rayu da itaba zai iya hallaka yana masifar son yaga ya aureta.
Wasu hawayen tausayin kansa ne suka zubo masa shidai kullum cikin laifi yake da zunubi bashida wata hanya da zaibi ya samu sauqi a gurin parents dinsa da matarsa daya tilo da yakewa so na mutuwa da rayuwa tabbas dada yanda zaiyi ya dojewa auran Salma da yayi badan farin cikin kowa ba saidon farin cikin Umaimah tunda ta yarda taji ta gani zata iya dauke lalurar rayuwarsa ita daya yasan yanzun ma duk shine yaja take gudunsa tunda a baya batayi masa hakaba amma tabbas da aiki ba qanqani ba a gabansa saboda itama Salman ya fahimci ta tsani yayi mata mgnr Umaimah wanda shi a duniyarsa hira idan bata shafi Umaimah ba bayajin dadinta ko kadan”

 

Cikin sarqewar harshe yace “ya isa haka kiyi cooling mind dinki pure heart wlh ki rubuta ki ajiye Hameed nakine ke kadai zuciyarsa tsarkakakken so take miki baso irin na sha’awa ba Umaimah kece cikon farin cikina kece rayuwata ruhina yana qirjinki idan kika kumayin nisa dani wlh azeem rayuwata ta qare don na tabbata koda ban mutu ba to zanyi rayuwa mara yanci kuma mara amfani Umaimah ki daina daukata me son kai nafi sonki fiye da kaina zan iya hqr da komai saboda ke wlh da zan iya da tuni na hqr da auren Salma amma na kasa idan ta kirani jikina har rawa yake wajen amsa kiranta idan na ganta sai naji zuciyata tana muradinta amma idan muka rabu sai naji ta fita a raina banason komai ya sake hadamu to yazanyi Umaimah ke kika ja kinsanni fiye da kowacce mace a duniya babu macen da zatayimin sanin da kikayi min wlh Umaimah Sadiya matatace ta sunnah a baya amma bantaba wanka tare da ita ba bantaba yin sex da ita da rana ba kuma bantaba saduwa da ita a cikin haske ba amma ke wanne ne bana miki har yanzu da kika canjamin kike azabtar da zuciyata ban fasa nemanki ba bana iya zuciya da duk abinda ya shafeki Umaimah danke kadai aka halicceni kamar yanda aka halicceki saboda ni kadai nasani kuma naji a jikina duk wacce ta shigo rayuwata dake kuma tace zata rabamu to ganganci tayi saboda babu yanda zaayi zuciya tayi aiki babu jini toni jininki ne ke yawo a tawa zuciyar kada ki barni Umaimah kada kibada qofar da zaa qara rabamu wlh wannan karon bazan kai lbr ba Umaimah…..”

 

Yana fadin haka yana kuka kamar qaramin yaro ya durqushe har yanzu goshinsa jini yake fitarwa ya riqe qafafunta yace “koda zan rasa komai a gurinki Umaimah kada na rasa alfarmar addu’a daga gareki Umaimah ni kaina nasan wani abun bayin kaina bane tun a baya ma da bakisan da mgnr aurena da Salma ba bare yanzu Baby badan ina zargin kinada shigar ciki ba da a gobe saikin koma Saudia kinyimin dawafi ko naji sauqin abinda yake damuna”

 

Ya qarasa mgnr yana janye rigarta daga cinyarta ya dora bakinsa saman pant dinta ya sauke mata wani lafiyayyen kiss a shatin gindinta tare da dora harshensa saman gurin ya kama hips dinta da dukkan hannuwansa, abinka da zuciyar imani irinta Umaimah da kuma so da qauna da koda ance babu to raine ya baci.
Take taji tausayinsa da ya dade yana cutarta ya mamaye lungu da saqo na jikinta ba qaramin sanyaya mata jiki kalamansa sukayi ba ita dakanta take tuhumar kanta meyasa tayi masa haka to meyasa yace abubuwa da yawa bayin kansa bane waye yake sashi?

 

Numfashi ta sauke me qarfi tare da kiran sunansa cikin wata raunanniyar murya zare bakinsa yayi daga ramin gabanta daya jima da zare pant din ya zuba mata ido a hankali ta zame ta rungumeshi cikin kuka tace “bawai aurene banaso kayi ba Abu Shurafah Salma ce banaso saboda zata rabani dakai inaji a jikina shigowarta cikin rayuwarmu bazata zama alkhairi ba itan bata zaman aure kuma bata barin duk matar data tarar gdan data shiga ta zauna lfy da mijinta Uncle aurenta hudu kowanne saita rabashi da matarsa me sonsa da tausayinsa sannan ta gudu tabarshi Hameed na amince maka ka auro yammata biyu ko uku wlh amma ka hqr da auren Salma takenta fa kwarkwasa fidda me giji Abu Shurafah idan har kabari rudin zuciya ya debeka ka kawo takobin da zata zama sanadin datsewar igiyoyin aurena dakai to shakka babu ka rasani kenan har gaban abada kuma daga ranar da Salma ta shigo gdannan ni kuma zan fara lissafa adadin kwanakin da suka ragemin a gdanka saboda nasani Salma tatacciya ce yar uwar koko….”

 

Rufe bakinta yayi da nasa ya fara aika mata da salonsa na so da qauna tare da tausayi saida ya tsotsi lips dinta sosai sannan ya janye ya dagata cak ya nufi bathroom da ita idonta a lumshe taji yace“kisa Allah a ranki kuma kisa a ranki mijinki dan’uwanki nakine har abada babu abinda zai rabamu sai qaddara sai mutuwa Allah kuma zaiyi mana tsari da qaddarar da zata rabamu Umaimah ina fatan mutuwarmu ta zama irin ta Mama da Abba saboda haka ki daina cewa kin tsani mijinki kinji” daga masa kai tayi yayi murmushi tare da zare mata rigar jikinta ya dora hanunsa saman boobs dinta ya matsa a hankali ta saki wata yar siririyar qara yayi ajiyar zuciya ya saketa ya hada musu ruwa saida ya fara wanke goshinsa inda jinin ya bushe sannan suka fara wankan shine ya wanketa tass yanayi yana shafata yana qwaqular gabanta yana kallonta so yake ta bude idonta amma taqi…….

 

 

 

 

 

*UMMUH HAIRAN CE…✍🏻*
[1/27, 5:05 PM] UMMUH HAIRAN CE…✍🏻: *G.U*

 

Ki biya kafin ki karanta idan kinaso ki kira number nan;09031307566:

 

 

 

 

 

 

 

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button