Hausa NovelsWata karuwa Hausa Novel

Wata karuwa 9

Sponsored Links

WARNING❌*
_Only matured ahead🔞 idan kika zageni ban yafe ba domin banyi littafina don ƴammata ba idan kinga zaki iya go ahead._

Masu bina suna faɗa min sunason littafi ɗaya cikin taurari Uku Amma basason a sasu a group na kowa da kowa, to kusani kunada damar shiga group na littafin da ta hannun marubuciyarsa kamar Ni *OUM HAIRAN* zaku tuntuɓeni ta whattsAp number *09013718241* domin Samun damar karanta *WATA KARUWA* cikin kwanciyar hankali.

Wani dukan lugude zuciyar Anisa tayi ta dubi Yayar ta da sauri tana shirin mgn Mama ta kuma doka mata kira ta zari mayafinta ta fito tana haɗe hanya tace “Zamuyi mgn idan na dawo Yaya” a ƙofar gda ta ishe Alh Mu’azzam ya harɗe hannu bisa ƙirji yanata kallon hanya idanunsa ya faɗa cikin nata ta kawar da nata ta isa gareshi ya buɗe mata motar ta shiga ya rufe shima ya shiga ya rufe tare da ƙarawa motar raɓa ya karkato da hankalinsa kanta yayi murmushi yace “Babe na kina wahalar da zuciyata kina jana a ƙasa son ranki” tsuke fuska tayi tayi masa banza.
Ganin yanayin data bashi yasashi yima motar key ya tasheta suka bar gurin suka hau titi yanata janta da hira taƙi kulashi har sukace Berrut road yayi parking yace “kiyi hƙr yanzun zan dawo” fita yayi ya shiga cikin kasuwar bai ɓata lkc sosai ba ya fito ɗauke da leda a hannunsa ya shiga suka tafi wani Boutique ya kaita suka fita tanata cin magani ya rinƙa jidar mata kaya dangin takalma mayafai da dogayen riguna kallonsa kawai takeyi ba furuci bayan ya gama ya biya kuɗin suka kuma tafiya ya kaisu gurin ciye² wani ƙawataccen guri suka zauna yayi musu order na Abubuwa da yawa itadai kasa cin komai tayi gabaɗaya a ɗarare take sai haɗa mata take away yayi suka tafi suka tsaya a Tarauni wani gurin saida yankakkun kaji ya shiga ya jido ya fito suka kuma ɗaukar hanyar hotoro yayi parking a ƙofar gdan takai hannu zata buɗe ƙofar yayi saurin danna mata.

Related Articles

 

Lock ta juyo ts dubeshi yayi mata yaudararren murmushinsa ya cire hularsa ya ɗora saman dashboard ya shafa sumarsa da tasha gyara irin na ƙananun alhazai da Naira ta zauna musu da ƙuruciya suke abinda sukeso idanunsa ya zuba a kanta itama shi take kallo sun ɗauki lkc a haka yanajin yanda ƙwayar idanunta me kashe jiki take yake yawo a cikin nasa tana saukar masa da wata kasala.
Janye idanunta tayi daga nasa tace “Fita kace kanason muyi nayima Mama biyayya munje mun dawo so bayan ita kuma saime?” Kwantar da kansa yayi a jikin kujera yaja numfashi ya haɗe hannayensa guri ɗaya yace “Inason samun lkcnki dama muyi wata mgn” dagowa tayi ta sake zuba masa idanunta me kama dana ƴan maye ya lumshe nasa saboda bazai iya jure kallon ƙwayar idanunta wani yanayi me hauhawa take haifar masa “Cikin Sexy voice ɗin ta tace “Uhmm inajinka” wata ajiyar zuciya ce ta ƙwace masa me ƙarfi ya ɗago yace “Meye yasa kika zaɓi ki rinƙa jana a ƙasa akan abinda ba kyauta zakiyimin ba Anisah bani zakiyi fah nima na baki inada tabbacin idan kika ɗanɗanani bazaki ƙara jin daɗin mu’amala da kowanne namiji ba saini Please ki duba ki gani akwai alkhairi cikin haɗuwata dake wlh har mota zan siya miki na siya muku sabon gida me kyau na zamani sannan na ɗauke ki mu zagaya duniya kiji daɗi ki zama babbar yarinya kifi ƙarfin komai a rayuwa”

 

Lumshe idanunta tayi tana murmushi tace “Gsky ne kayi tanadi me kyau me yawa inayi maka fatan samun wacce zata moresu amma ba Anisah Jamilu ba….” Gabanta ne ya yanke ya faɗi saboda sabon baƙon yanayin dataji hannunsa kawai taji a bayanta ya tallafi ƙugunta takai hannunta domin cire masa nasa ya matso jikinta yana sauke numfashi me ɗumi.
Yasa bakinsa daidai kunnenta yace “Anisah Please ki bani dama na jiyar dake daɗi zaki….” Bai ƙara sa ba suka fara kokowa tanason ƙwacewa daga cafkar da yakai mata batakai da ƙwacewa ba ya cafki kunnenta da bakinsa yana hura mata iskar hancinsa data mugun saukar mata da kasala yanayin data shiga ne yasata tureshi da sauri tasa masa kuka ganin yanda yake neman cin nasara akanta tace “Don Allah kada kayi raping ɗina a karo na biyu wlh banason wannan abinda kuka haɗu kukeson sai kun jefani cikinsa…..”
Lumshe idanunsa yayi yace “Ki gane Anisah an halicci zuciyata da sha’awarki tun ranar dana fara ganinki na ɓata lkc ina kallon waɗannan kayan daɗin na ƙirjinki nifa Aneey basai kin bani can naci ba ki bani dama na sarrafa wannan abinda nake sonsa fiye da komai a jikinki….”

 

Yana mgnr yana kokowar zare mata mayafi ta ƙanƙame ƙirjinta daidai lkcn daya fincike mata mayafin ta haɗe ƙirjinta da gwiwarta dogon gashinta ya zubo ya rufenta fuska tace “Nashiga uku Mu’azzam kayiwa Allah ka ƙyaleni…” Murmushi yayi ganin yanda ta firgita dashi ya lashi lips ɗinsa yau yayi alƙawarin saiya fara nuna mata ƙwarewarsa…….
Ƙwankwasa glass na motar da akayi shine yasashi saurin jenye hannunsa daya ɗora saman ƙirjinta taja ajiyar zuciya lkcn da taga wanda yake tsaye jikin motar ta dubi Alh Mu’azzam shima ita yake kallo tace “ka buɗeni” wata ƙwafa yayi ya cilla mata mayafinta ya buɗe motar ta fice da sauri kallo ɗaya Abdu yayi mata yaji wani mugun tuƙuƙi ya taso masa ta giftashi zata wucce a hargitse hakan ya tabbatar masa da abinda yake zargi ya finciko hannunta yace “tsaya mana Aneey meye ya firgitaki haka” sai yanzun ta fara dawowa hayyacinta ta sauke numfashi tace “Babu komai Abdu yaushe ka dawo?…..” Kafeta yayi da idanunsa da suke sanyata shiga hayyacinta yace “Ina tambayarki kina tambayata meyesa kike son amsamin tambaya da tambaya?”

 

Ƙasa tayi da idanunta tace “ka yarda dani Abdu babu komai….” Hannunsa yasa ya ɗago fuskarta ya zuba idanunsa akan fuskarta ta lumshe idanu hawaye suka kubce mata yasa hannunsa ɗaya ya share mata hawayen yace “ni dama nasan da matsala ai banza batayin kanta Aneesah kawai kinason ɓoyemin abinda ke faruwa ne kin manta cewa kinyi alƙawarin bazakina ɓoyemin komanki ba” hannunta ta ɗora saman nasa tace “Da gaske Abdul-Ahad babu komi kawai dai bana ƙaunar mutumin nan ne….”
Zubawa Alh Mu’azzam idanu sukayi ya iso gabansu yana murmushi ya miƙawa Abdul-Ahad hannu shima ya miƙa masa sukayi musabaha ta jiya zata tafi Ahad ya riƙota Alh Mu’azzam yaja fasali ya juya yabar gurin ya nufi cikin gdan. Hirarsu sukaci gaba dayi yaja hannunta suka nufi motarsa yace “Zan kimin rakiya wani guri” murmushi tayi tace “ka girmi hakan mijin Yaya” ɗaure fuska yayi ta kalleshi lkcn da suka shiga motar ta kawar dakai ta lura dashi Indai tayi masa mgn akan Hasina saiya canza fuska kwanakin nan.
Tafiya sukeyi tafiyar kurame ita ne ta gaji da shirun tace “Baka bani lbrn mutanen Bidda ba ina fatan Mom tana lfy” ajiyar zuciya yayi yace “wani ɓangaren ƙlau Aneey Mom ta takura sai nayi aure” yanda ya marairace yana mgnr kalar tausayi yabata dariya tayi dariyarta me tsayi datake mugun ɗaukar hankalin Abdu.

 

Saida tayi me isarta sannan tace to My Besties kayi mana ai aure sunnah ce kuma yinsan yanada amfani yana tsare gangar jiki da zuciya daga faɗa wa kaba’ira wayyoh daɗi Bestie zanji daɗi idan kayi aure wlh” ganin bai bawa mgnrta muhimmanci ba yasata cewa “Lallai ma kai ɗinnan ina mgn ka wani basar dani ko? hmmm” kallonta yayi ya kautar dakai yace “To wa zan aura?” Tambayar ta bata dariya tace “Kaima dai da abin dariya kake ina kuma ka ajiye Yaya Hasinan?” Daga wannan yaja yayi shiru bai kuma cewa komai ba itama shirun tayi suka shiga wani babban gda ƙawatacce me zubin gdan sarauta girman gdan kawai ta tsaya tana kallo tsoro da fargaba suka dirar mata tayi saurin kai dubanta gareshi har yayi parking ya buɗe motar ya fita ya buɗe mata itama ta fito ya riƙo hannunta yana ƙoƙarin sakin fuskarsa yace “Mu shiga ku gaisa da parents ɗina duk da iyakar junior secondary ta tsaya da karatu wasu kalmomin basa bata wuya wajen fahimta tace “Parents ɗin ka kuma Abdu dama anan suke?” Lumshe idanunsa yayi ya sake damƙe hannunsa cikin nata yace “Aa sundai zone saboda ke Aneesah da Mom ɗina da King wato Dad ɗina duk suna gdannan sunzo ne don nabasu lbrnki sunason ganinki domin nemamin Izinin zama dake zanyi miki bayanin komai Bayan mun fito”

 

Bai damu da kallon da takeyi masa me kama dana tuhuma ba yayi gaba ta tsaya sake da baki tsaiwa ta rashin madafa tabi bayansa da kallo yayi nisa sosai ya waiwayo ganinta tsaye inda ya barta yasashi juyowa ya kamo hannunta yace “Muje Dad bayason jira” batayi masa gardama ba tabisa suka shiga cikin gdan abin daya ɗaure mata kai ganin mutane birjik a da’irar sunata kaikawo mamakinta yanata ƙaruwa suna ƙara kutsawa ciki har suka isa wata babbar ƙofa masu gadinta suka buɗe tare da rusunawa suna gaishesu yana ɗaga musu hannu.
Babban parlour suka shiga ta zubawa parlourn idanu zubinsa zubin fada taja ajiyar zuciya lamarin Abdu ɗaure mata kai yakeyi tare da bata tsoro tunaninta ya tsaya akan dalilinsa na ɗaukota ya kawota gdansu to meye zatayi masa a gdansu” nutsuwa ta samu lkcn data tuna yanda yake bata lbrn girman abota a al’adarsu bayan sun ƙetare wannan babban falon ya kuma buɗe ƙofa suka shiga shima babba ne bambamcinsa da wancan shi babu kujeru sai wasu manyan tuma tumai da manyan dogayen flowers na roba da hoton wani ƙaton ɗawisu me kyawun gani da burge idanu da manyan hotunan wasu dattijai a kowacce kusurwa sanye suke da kayan alfarma irin na saraki, wanda yafi ɗaukar hankalinta wani dattijon farin mutum sanye da manyan kaya na saraki fuskarsa babu rawani sai hular alƙyabbar daya ɗora saman hular darar dake kansa fari tas shima kamar jinin larabawa kallo ɗaya tayi masa ta gano haƙiƙanin kamarsa da Abdu tana shirin magantuwa wata matashiyar Budurwa ta zubo a guje ta rungumeta tana dariya tana magana da wani yare da bata fahimtar komai.

 

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button