Jarabta Hausa Novel

  • Jarabta 67

    🇳🇬 Da sallama Farida ta shigo falon Abba ta zauna tareda dukar da kai kasa, Jaridar dake hanunshi ya ijiye…

    Read More »
  • Jarabta 59

    Taxi yatare ya shiga motar suka fara tafiya wani shago ya hango da ake saida teddies masu kyau cema mai…

    Read More »
  • Jarabta 65

    Bakinshi yakai saitin kunenta da kyar yace “Islaam I wanna make u mine” yana fadin haka yahade bakinshi da nata…

    Read More »
  • Jarabta 55

    Ya sakin mata light kiss gudun karya ji mata ciwo sanan ya dago kai ya kalleta murmushi kwance akan fuskarshi,…

    Read More »
  • Jarabta 57

    Batare daya dago kaiba yace “Islaaam” kadan ta kallai dan wahalan bude idanunta duka takeji sosai, murmushi yay ya matso…

    Read More »
  • Jarabta 56

    Washegari wuraren 10 suka shigo airport din, bangaren private jet terminals suka tafi, sukai parking mota suka fiffito, yana sanye…

    Read More »
  • Jarabta 48

    Bari muleka Faridan mu. Idan kunga Farida saikun tausayamata ta rame sosai, da kyar Mum kesata taci abinci, bata da…

    Read More »
  • Jarabta 53

    Ihu yake yana kiran Dr tareda danna alarm din gefen bed nakiran Doctors, hakan yasa Abba yana ganin Doctors din…

    Read More »
  • Jarabta 54

    54… Ahankali yake bude idanunshi dasuka mai mugun nauyi ga kanshi dake mugun sarawa, da kyar ya iya bude idanun…

    Read More »
  • Jarabta 40

    Wani mugun kallo ya watsama Faridan batare daya damu da maganan mutanen wajen ba ya juya zai tafi, kafarshi Islam…

    Read More »
Back to top button